12/12/2023
Barkan mu da safiya!
Informations de contact, plan et itinéraire, formulaire de contact, heures d'ouverture, services, évaluations, photos, vidéos et annonces de Masarautar Bauchin Yakubu, Membre du gouvernement, Bauchi Emir Palace, Bauchi, Democratic Republic of the.
12/12/2023
Barkan mu da safiya!
22/10/2023
Mai Girma Ajiyan Bauchi
Alh Bala Attahir
Dan Majalisan Sarki
Ubangiji Allah yasa a gama lafiya
21/10/2023
Sauran Mazan Jiya
Bunun Bauchi Alh. Aminu Adamu Jumba
Dan sarkin Bauchi Adamu Jumba na 3, daga dakin salmanu, Allah yakara lafiya da nisan kwana.
21/10/2023
GAISUWAR TA'AZIYA ZUWA GA MASARAUTAR ZAZZAU
Muna mika gaisuwar ta'aziyya zuwa ga Masarautar Zazzau bisa babban rashi da a kayi na Ambassador Mansur Nuhu Bamalli, (Magajin Garin Zazzau) kani ga sarki Zazzau, kuma jakadan Nigeria a Kasar Morocco.
Muna masa Addua Allah ya jikan sa da Rahama.
Masarautar Bauchin Yakubu
Kasar Zazzau a Jiya Da Yau
21/10/2023
FADI ABU DAYA DA KA SANI AKAN MARIGAYI ALH IBRAHIM TAHIR TALBAN BAUCHI
Marigayi Alh Ibrahim Tahir Bawan Allah Mutumin Kirki Muna Adu'an Allah Ya Jikan Shi Yayi Mishi Rahama Ya Gafarta Mishi Ya Karbi Aiyyukan Shi Yasa Yana Kyakyawan Matsayi Ya Jikan Magabatan Mu Bakidaya.
21/10/2023
Barkan Mu Da Safiya
Allah ya hada mu da al'kairin dake cikin wannan rana
Allah ya karawa wa mai martaba sarkin Bauchi lafiya da nisan kwana.
21/10/2023
Mai Girma Sarkin Yamman Bauchi
Alh. Muhammad Yakubu |||
Daya daga cikin Hakiman Bani Yakubu kuma Sarkin Bauchi Yakubu maje wase daga dakin Salmanu. Allah yakara lafiya da nisan kwana.
20/10/2023
Barka da Jumma'a Mai Huro Abi Allah.
mai martaba Sarkin Bauchi
Alh (Dr) Rilwanu Sulaiman Adamu CFR..
Daga masallacin jumma'a a wannan rana mai tarin albarka.
Allah ya kara wa Sarki lafiya
Allah ya karbi ibadun mu.
20/10/2023
GAISUWAR BARKA DA JUMA'A
Sakon barka da juma'a tareda fatan alkhairi ga mai martaba sarki Bauchi tare da yan majalisarsa da hadimansa, da dukkan al'ummar masarautar Bauchi Allah yabamu albarkar wannan rana ta juma'a.
Allah yasa ayi Jumma'a lafiya.
20/10/2023
Mai Girma Yariman Bauchi
Alhaji Abubakar Sambo
( Hakimin Pali )
Dattijon arziki Kuma daya daga cikin Hakimai Bani Yakubu daga dakin Abdullahi, Allah yakara lafiya da nisan kwana, Allah yajikan magabatan mu baki Daya.
19/10/2023
Daudu Galadima
Mai Girma Galadiman Bauchi
Alh Sa'idu Ibrahim Jahun
( Hakimin Zungur )
Dan Majalisan Sarki
Yana wa daukacin al'umma Barka da Daren Jumma'a
Ubangiji Allah yasa muyi jumma'a lafiya
Allahu Akbar...
Jiya Ba Yau Ba
Ranan bikin bada sandar girma wa mai martaba sarkin Bauchi Alh (Dr) Rilwanu Sulaimanu Adamu CFR a 2010 wanda wannan taro ya hada manyan sarakuna cike da wajen Nigeria.
Cikin video zaku ga marigayi sarkin Kano Alh (Dr) Ado Bayero yayin da s**a mike tsaye tare da mai al'farma sarkin musulmi, sarkin gwandu, shehun borno da sauran manya.
Allah ya jikan wanda s**a riga mu gidan gaskiya
Allah ya kyautata namu bayan nasu
Allah ya zamanin mai martaba sarkin Bauchi.