NNPP Kwankwasiya Jos North

NNPP Kwankwasiya Jos North

Partager

Informations de contact, plan et itinéraire, formulaire de contact, heures d'ouverture, services, évaluations, photos, vidéos et annonces de NNPP Kwankwasiya Jos North, Organisation politique, Jos north, Plateau.

Photos from Kwankwasiyya Reporters's post 20/07/2025
17/07/2025

Me kuke tunawa idan kukaga Abba

Photos from NNPP Kwankwasiya Jos North's post 22/12/2024

U
Gwamnan Jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf, Ya bukaci kwamishinoni da suyi amfani da abinda s**a koya a yayin gudanar da jagorancinsu a ma'aikatun da suke jagoranta.

Gwamnan ya bayyana haka ne a wajen rufe bitar sanin makamar aiki da aka shiryawa kwamishinoni da manyan sakatarorin gwamnatin jihar Kano a garin Kaduna.

horon sanin makamar aikin ya samu halartar dukkanin kwamishinonin jihar Kano da s**a hadar da sabbin da gwamna Alhaji Abba Kabir Yusuf ya tura zauren majalisa domin tantancewa,

Ya bukaci kwamishinoni su Kara kaimi wajen bujuro da ayyukan ci gaba da bunkasa rayuwar al'umar jihar Kano.

Ya kuma yabawa shugaban hukumar tattara kudaden shiga ta jiha Dr. Zaid Abubakar bisa namijin kokarinsa wanda ya kai ga tarawa jihar Kano sama da naira biliyan uku da digo biyar a kowane wata.

Kamar yadda wakilinmu na Kwankwasiyya Reporters a fadar gwamnatin kano Comr Muhammad M Alasan ya rawaito mana.

19/06/2022

We are here for politics

Vous voulez que votre entreprise soit Service Du Gouvernement la plus cotée à Plateau ?

Cliquez ici pour réclamer votre Listage Commercial.

Emplacement

Téléphone

Site Web

Adresse


Jos North
Plateau