Fagge media forum
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Fagge media forum, Library, 786, Rabat.
05/06/2020
A Ranar 6th June, 2014 wadda tayi daidai da juma’a Allah ya karbi rayuwar Mai martaba Sarkin Kano Alh Ado Bayero, Sarki mafi tsawon zamani a kasar Hausa, Sarkin da ya shahara wajen kawaici da hakuri!
Sarkin da ya gajiyar da Makiyan sa, Sarkin da ya tsallake muggan tanade tanade na makiya!
Yau ake addu'ar cikar shekarunsa shida da komawa ga mahaliccinsa, Dan Allah ku sanya shi cikin addu'oinku. Ya Allah ka kyautata makwanci sa kasa yana jannatul Firdausee Ameen
Allah ka kara wa Maimartaba Sarki Aminu Ado Bayero Lafiya ka tsawaita kwanakin sa Amin.
Anga watan Ramadan a Saudiyya
20/04/2020
Dan jihar Kano ya fassara littafin Sahihul Bukhari zuwa Hausa Wani malamin addinin musulunci a Kano Dakta Aminu Isma’il Abdulkadir ya ce yanzu haka ya samu nasarar kammala fassara littafin Sahihul Bukhari zuwa harshen Hausa. Cikin wani sako da shehin malamin …
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Telephone
Website
Address
786
Rabat
90060
