12/10/2024
CONDOLENCE
The Central Working Committee and members of the Buharists for Tinubu (B4T) Movement announces the death of one of our members from Kano state Chapter, Hajiya Surayyah Aminu (sai Mama), who died in a car accident.
We convey our deepest condolences to her family and the B4T Movement Kano state Chapter.
We pray that Almighty Allah will grant her reposed soul eternal rest and the family the fortitude to bear the irreparable loss.
On Behalf of The B4T Movement:
Dr Uche Diala
National Coordinator
12th October 2024
29/05/2023
CONGRATULATIONS
HE President Bola Ahmed Tinubu GCFR
16th President of the Federal Republic Of Nigeria.
©️ B4T Movement
21/11/2022
KUNGIYAR BUHARISTS FOR TINUBU RESHEN JIHAR KANO
Kungiyar Buharists for Tinubu reshen jihar Kano ta halarci gangamin nuna katin zabe na mutane miliyan daya da ya gudana ranar 20-11-2022 a birnin Kano Karkashin jagorancin shugaban tafiyar ta jiha Mohammad Sani Garba.
12/11/2022
B4T RESHEN JIHAR NIGER
Shugabannin Jihar Niger bisa jagorancin Ko'odineta na jihar tare da mataimakinshi da kuma Sakataren jihar, sun gudanar da tantance kungiyoyin masu mara ma wannan tafiya baya cikin nasara. Wanda bangaren Arewa ta tsakiya s**a shirya APC PCC a cikin garin Minna, Jihar Niger.
Mun gode
Abdullahi Alfa Usman
Sakataren Yaɗa Labarai Niger B4T
12/11/22
09/11/2022
PLATEAU STATE B4T UPDATE
The leadership of BUHARISTS For TINUBU Plateau state chapter.
Today (8/11/22) we paid physical and familiarity visits to Plateau state APC Chairman. RT HON RUFUS BATURE.
Together with the state coordinator, women leader and the secretary.
So many issues have been discussed but the aim is to deliver APC from top to bottom.
We will keep on working to mobilize and canvas vote to APC come 2023.
May Asiwaju Bola Ahmed Tinubu succeed🙏
On his mandate we shall stand. ✊
Usain bala kanam
Sa'adatu Muhammad Rufai Buharist
28/09/2022
🇳🇬kurungus!!
✅ Dandalin muhawara na masoya buhari masu yin tinubu (BAT)
www.b4t.ng
✅ taho muje | muhawara | kasance cikin sani
B4T!! Kai Nigiria tudun muntsira & gabadai gabadai da BAT!!!
22/09/2022
*MUHIMMIYAR SANARWA*
*B4T MEMBERSHIP*
Yan Nigeriya da dama na son shiga kungiyar magoya bayan Buhari masu marama Tinubu baya (B4T) muna maraba da wannan.
Daɗindaɗawa babban shafin kungiyar na whatsapp na ƙasa ya cika, saboda haka bazai iya daukar kowa ba.
Domin sabbin manbobi da masu niyyar shiga, Shugabannin yankuna dana Jihohi da kuma Ofisoshi da sauran yan kungiya baki daya:
1. A tura da B4T fom na Google rajista ma waɗannan mutanen.
https://docs.google.com/forms/d/1E1RBNHf6FtYnQKwmKPuqnDwLSKOckZl0ycoM-IxSOzo/edit
2. Sannan a jagorance su zuwa shafin whatsapp na jahohin su.
LURA:
1. Mutanen da aka tabbatar magoya bayan Buhari ne kuma sun yarda da tikitin BATKSM2023 su ake maraba da su.
2. Fom na Google na yanar gizo shi kadai hanyar da mutum zai bi don shiga wannan ƙungiya B4T. (Za'a bincika don tabbatarwa).
A tuna koda kana daya daga cikin shafukan whatsapp amma baka cika fom din rajista na Google ba, baka zama cikakken dan kungiya ba B4T.
3. Da zarar shafin yanar gizon mu ya kammala, yin rajistan manbobi zai koma ta shafin yanar gizon kadai.
Dr Uche Diala
National Coordinator
BUHARISTS FOR TINUBU (B4T)
MEMBERSHIP REGISTRATION