Hon.Muhammad shuaib idris campaigns organization

Hon.Muhammad shuaib idris campaigns organization

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hon.Muhammad shuaib idris campaigns organization, Political organisation, London ciki, Abuja.

Photos from Hon.Muhammad shuaib idris campaigns organization's post 27/10/2023

SHIRIN TSAFTAR MUHALLI NA KASUWAR KANTIN KWARI (SANITATION)

A safiyar wannan rana ta Juma'a ne Alhaji Hamisu Sa'ad Dogon Nama (Manajan Daraktan Kasuwar Kantin Kwari), Alhaji Ibrahim Garba Kamfani (Mataimaki na Musamman ga Mai Girma Gwamnan Jahar Kano a Kasuwar Kantin Kwari) da sauran shugabanni da wakilan Kungiyoyi 73 na Kasuwar ta Kantin Kwari, s**a gabatarda tsaftar muhalli (Sanitation) a dukkannin loko da sako na kasuwar ta Kwari.

Shirin tsaftar Muhalli yana gudana a wannan kasuwa a kowacce rana. Sai dai akarshen wata ne ake gabatarda gangamin shirin tsaftar Muhalli na bai daya bisa umarnin Gwamnatin Jahar Kano karkashin jagorancin Gwamnan talakawa His Excellency Engr. Abba Kabir Yusuf.

Masha Allah!
Sen Muhammad Adam

Want your business to be the top-listed Government Service in Abuja?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Website

Address


London Ciki
Abuja