09/04/2026
As we round off our engagements and depart , I feel it is important to share with the good people of Jigawa what this trip has truly been about.
We came here with a clear intention, to look for partners who are ready to work with us and invest in our future. And I believe we have made some solid progress.
One of the key steps we took was signing an MoU to revive the Maigatari Border Free Trade Zone. That is a very important initiative. If we get it right, it will open up trade, bring in businesses, and create opportunities that our people will actually feel.
We also visited and held discussions with more than 20 companies. Not just courtesy calls but real conversations and engagements. Some of these companies are already showing serious interest in coming into Jigawa, and that is encouraging.
There were also discussions around agriculture, power, and local production. These are areas that touch everyday life. When a farmer has better tools, when a small business has stable electricity, you begin to see the difference.
Everything we did in China is being tied to our commitment in implementing our 12-point agenda. We are trying to build something steady, something that will last, not just quick wins.
There is still a lot to be done, and we will keep at it. But we left China with a sense that we are on the right path.
Jigawa is moving, slowly but surely. And we will not lose focus.
25/03/2026
Earlier today in Kaduna, Governor Mallam Umar Namadi joined other Northwest governors, leaders and members of the All Progressives Congress (APC) for party’s North West Zonal Congress.
A new set of zonal leaders were elected through consensus, which shows the APC's commitment to unity and internal cohesion .
13/02/2026
Majalisar Zartaswa ta Jihar Jigawa Ta Amince Da Shirin Ciyar da Mutane (Iftar) Na Ramadan Ɗin Shekarar 1447AH/2026
Majalisar ta amince da gudanar da Shirin Ciyar da Mutane a watan Ramadan domin tallafa wa marasa karfi da tabbatar da cewa al’ummar jihar sun samu abinci mai gina jiki a cikin watan Ramadan mai alfarma.
An amince da bude cibiyoyin ciyarwa guda 640 a fadin jihar. Wannan ya hada da cibiyoyi biyu (2) a kowace mazaɓa, cikin mazaɓu 287 dake cikin Kananan Hukumomi 27, da kuma cibiyoyi a manyan makarantu, gidajen gyaran hali da cibiyoyin jin kai domin tabbatar da kowa ya amfana da shirin.
Ana sa ran shirin zai rika samar da abinci ga sama da mutane 264,600 a kowace rana. A tsawon watan Ramadan, zai kai ga sama da mutane miliyan 7.9 a fadin jihar.
An tsara shirin ne domin samar da abinci mai inganci ga masu azumi da sauran marasa karfi; tallafawa iyalai da daidaikun mutane masu karamin karfi; karfafa hadin kai, tausayi da alhakin juna; da kuma haɓaka tattalin arzikin jiha.
Majalisar ta kuma bayar da umarnin a kiyaye inganci wajen saye, girki da raba abinci. Za a kafa kwamitocin sa ido a matakin jiha, karamar hukuma da mazaɓu domin tabbatar da shirin cikin nasara.
Majalisar ta yi kira ga shugabannin al’umma, kungiyoyin addini, matasa da kungiyoyin farar hula da su ba da cikakken hadin kai domin tabbatar da nasarar shirin da kuma kiyaye doka a duk cibiyoyin ciyarwar.
24/01/2026
KWAMISHINAN KUDIN JIHAR JIGAWA FARFESA HANNATU SABO AHMAD TA BAYAR KYAUTAR DUBU 10 GA KOWACCE MAHADDACIYA SU 13, TARE DA KYAUTAR DUBU 50 GA MALAMANSU A MAKARANTAR ALFIJIR DAKE HADEJIA
06/12/2025
Kaɗan daga cikin sarakunan da s**a halarci taron taya mai martaba sarkin Gumel murnar cika shekaru arba'in da biyar a kan karagar mulkin masarautar Gumel.
akwai
Vice president Kashim Shatima
Akwai
HRH SARKIN RANO
HRH SARKIN GAYA
HRH SARKIN MUSULMAI
HRH SARKIN KAZAURE
HRH SARKIN DAURA
da sauransu
Allah yahuta gajjiya