ALLAH YAH KAIMU 2027 LAFIYA..
Makaman Tudun Wada Media Crew - Press
Makama idon Gaskiya
Allah yah Shige maka Gaba Makaman Tudun/Wada Gusau..
Kainuwa Dashen Allah..
30/09/2023
30 -09-2023 !
DISTINGUISHED SENATOR ABDUL’AZIZ YARI ABUBAKAR.
Mai girma tsohon Gwamnan jihar Zamfara kuma Sanata mai wakiltar yankin Zamfara ta Yamma His Excellency, Distinguished Senator Abdul’aziz Yari Abubakar (Shattiman Zamfara) ya yi zama na musamman da shuwagabannin Jam’iyyar APC masu ci a yanzu da tsofaffin Shugabannin reshen jihar Zamfara akarkashin Jagorancin Shugaban Jam’iyyar APC reshen jihar Zamfara Hon.Tukur Umar Danfulani Gusau tare da tsohon Shugaban Jam’iyyar APC reshen jihar ta Zamfara Hon.Lawal M.Liman (Gabdon Kaura).
Rtd.HON Lawal Abdullahi Gusau,(Makaman tudun/Wada / Durbin Gusau). Ya Amsa Gayyatar Mai Girma Stohon GWAMNAN jahar zamfara, Wato His Excellency Senator Abdul,aziz Yari Abubakar shattiman mafara domin zama na namusamman ,dibo dacewa hon. MAKAMA Mutum ne maitaimakon Al,ummarsa dakuma rikon Amana bayan kammala taron Sannan s**a shiga dakin tattaunawa domin nuna soyayyarsa zuwaga makaman tudun wada domin kasan cewarsa jajirtacce a gidan siyasar jahar zamfara.
Lallai tabbas senator A.A Yari Yayaba ,da Gudun Muwarsu a Jam'iyar APC!!
Dafatan Allah yasa Alheri a cikin wannan tafiya ,yakuma kawo babban rabo.
Ameen.
29/05/2023
29 MAY 2023
KAI TSAYE DAGA FILIN MUHAMMADU BUHARI STADUIM ..
A Yau ne 29 Watan Mayu Ake Bukin rantsar Da Maigirma Zaɓaɓɓen Gwamnan Jihar Katsina His Excellency Dr Dikko Umaru Radda PhD.
Inda mai Girma HON. LAWAL ABDULLAHI (Makaman T/Wada,Durbin Gusau) Yaah amsaa Gayyata kuma yana fatar Anyi Wannnan Buki Lafiya Kuma An Kammala Lafiya Muna roƙon Allah Madaukakin Sarki Yamayar Da Kowa Gidan Shi Lafiya Allah Yayi riƙo Da Hannayen Su Amin.
28/02/2023
MAKAMAN T/WADA YOUTHS FOUNDATION .
Mai Girma Alhaji lawal Abdullahi Gusau,makaman tudun wada,durbin Gusau, yana taya maigirma zababben shugaban kasar Nigeria his excellency bola Ahmad tinibu murna lashe zaben zaben shugaban kasar Nigeria,Wanda yugudana,sannan kuma yana kara godiya ga all,ummar jahar zamfara ,domin zaben president bola Ahmad tinibu.
Haka kuma magirma makama, yanataya maigirma gwamnan jahar zamfara murna akan yin nasarar jam,iyyar APC ,kuma yana addu,ah Allah yakara ba jam,iyyar APC nasara a zabe maizuwa.
Sign by✍️. Makaman t/wada media crew.
06/05/2022
2023: Sanata Yarima Ya Shiga Sahun Manema Takarar Shugaban Kasa A Jam'iyyar APC Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Sanata Ahmed Sani Yerima, ya shiga sahun 'yan takarar shugaban kasa a shekara ta 2023.
06/05/2022
I'm Here this afternoon to inform mr president of my intention to participate on 2023 Elections as to contest the office of the Federal Republic of Nigeria.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Telephone
Website
Address
Abuja
