Hope tv Nigeria

Hope tv Nigeria

Share

Digital inclusion,
graphic designer,
logo
Video edit
Video marker
Online banner
Online poster
Political road map
Election plan
Advertisement

31/01/2026

available here 120w fast charging charger USB and iPhone charger

31/01/2026

available here 240w fast charging charger USB and iPhone charger

Photos from Hope tv Nigeria's post 31/01/2026

Available digital universal charger

31/01/2026

available wooden 2.1 Multimedia Black

Photos from Hope tv Nigeria's post 19/01/2026

DA DUMIDUMINSA: Gwamna Abba Kabir Na Ganawa Da Shugaba Tinubu A Fadarsa Dake Villa, Abuja

Photos from Hope tv Nigeria's post 17/01/2026

TSOHUWAR AJIYA: Magana Mai Ratsa Zuciya Daga Bakin Marigayi Sheik Ja'afar Game Da Halin Da Nijeriya Take Ciki

Daga Abubakar Shehu Dokoki

Malam ya ce "Kowa àźzalumi wannan hali da muke ciki ba fa Allah zai kawo Mala'iku ba ne su gyara, mune za mu gyara mu Bil'adama"

Abinda ya faru na matar nan da 'ƴa 'ƴanta da aka ka*she da rana tsaka a jihar Kano, sai ya tabbatar min da maganar Malam, musamman wacce ya ce "Idan Allah Ya yi ka a Nijeriya, tabbas Ya so Ya jarrabe ka" gashinan Kuwa muna gani.

Komai ya faru a Arewa ba a ɗaukarsa da muhimmanci, abubuwa da yawa idan s**a faru saidai ayi mamaki, komai aka yiwa 'yan Arewa daga su manta Sai kawai suyi mamaki, tabbas wannan Rayuka nasu suna buƙatar Adalci, hankali bazai kwanta ba, rayuwa bazatayi daɗi ba, matukar za'a riƙa ka*she rayukan Musulmi, musamman waɗanda basuji ba, basu gani ba, wannan abu bai dace da Kano ba, baidace da kanawa ba, kuma bazai taɓa zama abin mantawa ba, Allah Yaji ƙansu.

Malam Ya ƙara da cewa "Ba mu kaɗai muke raye ba a duniya, a Afrika kaɗai ƙasashe nawa ne? Dan me muka zama daban? A duniya ƙasashe nawa ne? Dan me (Najeriya) muka zama daban? Dan me sauran suke tafiya a tsari, amma mu Bamuda tsari?

Dan me daidai da waya ta hannu mutumin Nijar sai ya Buga cikin kwanciyar Hankali, amma kai ɗan Najeriya Baka bugawa cikin kwanciyar Hankali? Tambayar marigayi Sheikh Ja'afar Mahmud Adam kenan.

Muna fatan Allah Ya yi wa Malam Rahama, su kuma Allah Ya jiƙansu, amin.

17/01/2026

Ubangiji Allah Ka h**e mana kudin zuwa madina, Amin

Photos from Hope tv Nigeria's post 17/01/2026

DA DUMI-DUMI: Sanata Shehu Buba Umar, ya biya kudin jinyar matashi dan social media Iliya Karofi dan jihar Bauchi, kimamin Naira miliyan 7 domin ceto rayuwarshi.

07/01/2026

Bayan Fulanin Daji sun kusa halaka shi, sun turo vedionsa tare da neman miliyan ɗari a matsayin kuɗin fansa.😭🤲 Aminu garba oga Allah yabaka Mafita

07/01/2026

Bafulatanin Da A Baya Sai Ya Yi Kusan Shekara Kafin Ya Samu Naira Dubu Dari Idan Ya Siyar Da Sansa, Yanzu Kuma Yana Samun Fiye Da Naira Milyan Daya A Lokaci Guda, Ba Na Tunanin Zai Koma Rayuwarsa Ta Baya, Don Haka Ni A Ganina Dole Sai Gwamnati Ta Yake Su, Kila Idan S**a Ga Ana Neman Karar Da Su Dole Su Ajiye Makamai, Cewar Elrufai

Want your business to be the top-listed Government Service in Abuja?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Address


Abuja