20/06/2022
Sokoto Birnin Shehu, muna farin ciki da zuwan Madugu Uban Tafiyan My.
Matasan Sokoto Sun che Kafan su, Kafan Madugu👣 2023.
Sun Ce Su na Shehu don fadin gaskiya aka yisu, toh Allah Ubangiji ya tabbatar mana da alkhairi Ameen

08/06/2022