Gobe Ta Allah Ce Reporters

Gobe Ta Allah Ce Reporters

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Gobe Ta Allah Ce Reporters, Political organisation, Abuja.

23/05/2026

Gwaram Federal Constituency Hon. Isah Idris and Fagam Constituency Hon. Nura Idris

23/05/2026

Jam'iyyar PDP reshen Jihar Jigawa a yau ta gudanar da zaben fidda gwani a mazabu 30 na majalisar Jiha.

Sunayen wadanda aka zaba din sun hada da: -

1. Auyo - Muhammed Abdulmumini Gudito
2. Miga - Muhammad Agufa Abubakar
3. Buji - Harisu Muhammad Haruna
4. Roni - Babangida Muhammad
5. Yankwashi - Musa Abdullahi Karkarna
6. Gwiwa - Salisu Saleh Indirawa
7. Gwaram - Isiyaku Isa Maruta
8. Fagam - Nura Idris
9. Garki - Habibu Mu'azu Aminu
10. Kazaure - Lawan Bala
11. Birnin Kudu - Ibrahim Alhaji
12. Kiyawa - Nura Adamu Nuhu
13. Gagarawa - Isiya Yusuf
14. Sule Tankarkar- Abdullahi Uba
15. Maigatari - Aminu Dahiru
16. Gumel - Muhammad Sani
17. Guri - Yarima G. Saleh
18. Jahun - Idris Iliyasu
19. Ringim - Shuaibu Ado
20. Dutse - Abba Shehu
21. Kafin Hausa - Alhassan Abdullahi
22. Bulangu - Muhammad Kani
23. Birniwa - Muhammad Bunde Bura
24. Hadejia - Turaki Hassan
25. Mallam Madori - Abdulrahaman Usman
26. Taura - Isah Shehu
27. Kaugama - Ibrahim Mohammad Abega
28. Kiri Kasamma - Muhd Muhd Daguro
29. Babura - Auwalu Isa
30. Kanya - Sani Muazu Kanya

Allah ka iya mana
Allah ka bamu sa'a

18/05/2026
11/05/2026

Innalillahi wa inna ilaihi rajiun...

Allah ya gafarta wa Hon. Abba Anas Adamu, Allah ya kyautata makwancin sa, Allah ya sada shi da rahama ya yafe kura-kuran sa, ya kyautata bayan sa !!!

09/05/2026

Jigawa Central Dokajin Dutse ne 2027.

Want your business to be the top-listed Government Service in Abuja?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Website

Address


Abuja