Siyasar mutan arewa.

Siyasar mutan arewa.

Share

domin kawo muku labarai game da abunda yashafi siyasar mutan arewa.

21/03/2024

To indai dala$ ce wagga, to gata nan tana sauka, saura kuma ace saifa ce kuma🥹🥹🥹

01/03/2024

Wallahi shiwagabanni ku guji fushin malaman addini, suna da karfi sosai a wurin Allah, al’ulama warasatil ambiya’a👌

29/02/2024

Yanzun dala ta sauka ba wani alamar rage tsadar Kaya, wannan ya tabbatr da mune da kanmu muke tsanantawa kanmu, ahaka kuma nayi ta zagin shuwagabanni…

31/01/2024

Alhmdllh
Yau azumin watan ramadana ya rage saura kwana arba’in da daya,
Ana tsammanin daukar azumin ranar assabar
11/march/2024

15/01/2024

I think people should be loved not use👌

28/06/2022

Mahaukaci mai cike da abun mamaki👇

18/06/2022
23/04/2022

Waw!

Want your business to be the top-listed Government Service in Abuja?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Address


Abuja