Jagora Kwankwaso Akan hanayarsa ta zuwa Airport domin komawa Garin Abuja
Kwankwaso For Nigeria North And South Mobilizing Association_Kwannsoma
The page will be sharing the Information related to H.E Dr Rabiu musa kwankwaso, Kwankwasiyya Ideology and other political matters happening across Nigeria.
18/05/2026
Gangamin Taron Mutum Kimanin Million 5 kenan yake gudana yanzu haka a birnin Kano domin tabbatar wa Jagora Kwankwaso goyon baya na Shiga Jam'iyyar NDC.
Daga Miller road
17/05/2026
Shirye shirye sunyi Nisa ankusa fara Hirar Jagora Kwankwaso live from Millar Road
Yanzu haka Jagora Kwankwaso a unguwar Sabuwar Gandu dake birnin Kano domin zayarar Ta'ziyya.
09/05/2026
Dukdai daga gurin NDC national Convention Abuja
09/05/2026
DA DUMI-DUMI: NDC ta mika wa yankin Kudu tikitin shugaban ƙasa na 2027 don yin wa’adi ɗaya
Jam’iyyar NDC ta ayyana cewa tikitin takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar a zaɓen 2027 zai koma yankin Kudancin Najeriya domin wa’adi guda na shekaru huɗu.
Jaridar Tribune ta rawaito cewa, an cimma matsayar ne a babban taron ƙasa na jam’iyyar bayan ɗan majalisar tarayya mai wakiltar mazabar Ogbaru ta jihar Anambra, Afam Victor Ogene, ya gabatar da ƙudirin wanda wakilan jam’iyyar s**a amince da shi.
Jam’iyyar ta kuma bayyana cewa bayan kammala wa’adin shekaru huɗu, tikitin shugaban ƙasa zai koma yankin Arewa kai tsaye.
Wannan mataki ya buɗe hanya ga tsohon gwamnan jihar Anambra, Peter Obi, da sauran masu neman takara daga Kudu domin sayen fom ɗin takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar.
Rahotanni sun ce matakin na zuwa ne yayin da ake ci gaba da sauya sheƙa da haɗa ƙarfi tsakanin manyan ‘yan siyasa gabanin zaɓen 2027.
09/05/2026
His Excellency Sen. Rabiu Musa Kwankwaso, PhD, FNSE, alongside His Excellency Mr. Peter Obi, arrived at the ongoing (NDC) National Convention taking place at Angeles Event Centre and Mall, Abuja.
09/05/2026
Kai tsaye mai Girma Sanatan kano ta tsakiya Sen. Rufai Hanga daga wajan taron NDC National Convention.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Airport Road Abuja
Abuja
