En ekkita Fulfulde.centre

En ekkita Fulfulde.centre

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from En ekkita Fulfulde.centre, Library, SUITE DE, 3nd FLOOR, KEBBI HOUSE, PLOT 70, KUR MOHAMMAD WAY. CENTAL AREA,, Abuja.

24/01/2022

Takai teshshun kalmomin fillanci da fassaransu izuwa hausa;
1¤Dniyam=(ruwa)
2¤yniri=(tuwo)
3¤gahere=(tukunyna)
4¤katane=(murfu)
5¤kubbirdun=(makamaci)

Photos 12/12/2021

Muhammadurasulullah wallazina ma'ahu ashidda'u lal kuffari ruhama'u bainahum.

31/03/2021

Assalamu alaikum yan'uwa masu ziyartar wannan shafi namu na fillanci,
Ayau muna so mufara karatu cikin littafin Alh.Isah Sambo Bala mai suna (mukoyi fillanci=En ekkita fulfulde). kan bakake da wasula na fillanci. wanda hakan zai taimakawa masu sha'awar koyon fillanci da karatu cikin sa.
Zamu fara da bakake daga bisani a hankali zamu biyoda wasulan su da bayani cikin yardar uban giji.
Bakake (Baleeri)
B,B,Mb,C,D,Nd, D,F,G,Ng,H,J,Nj,K,L,M,N,P,R,S,T,W,Y,Ny.
wadan nan sune bakake wato (baleeri) na fillanci, su kwaya 24 ne. sannan kuma inda mukasa (B) guda 2 dakuma (D) guda 2 to kowanne dayan su mai lonkosa ne.
Nan muka kawo karshen karatun mu na farko, mutara na biyu inda zamu kawo wassula (Baleeri) tare da bayanen su, in Allah ya yarda.

26/03/2021

Slam bandira be garo be sudu ful-fulde, hande jummare jomirawo hokku en barka mare. Ameen

14/08/2020

salam ummatore annabijo midon homniraon alheri, hande jummare jomirawo hokku'en barka mare ameen.

28/07/2020

Jimlolin fulatanci tare da fassaransu da hausa:

salam yan'uwa da abokan arziki.=
salam bandirabe e taguen risku.

Inai mana barka da karatowan babban sallah= midon walla en yel-yel-tanki baduwaki julde maunde.

Allah ya bamu daman yin yenka.
=jomirawo hokku en nengaden kissen, ameen.

04/04/2020

salam yan'uwa
batu kan coronavirus, kamar yadda akasaba da al'adar wannan shafi da fulatanshi.
dou ko anduden nyauwa nga,
wato coronavirus ndun nyauwa kallunga e nga rosko yimbe ta fottali,hinnirki e jude e bakonandi emajun, ganon en ngadu hakkilo e wakkidun fat, gadadon enkautu e addo'a jomirawo hendaen emanga,
jomirawo henduen eko shushotoen amin.

Want your business to be the top-listed Government Service in Abuja?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Website

Address


SUITE DE, 3nd FLOOR, KEBBI HOUSE, PLOT 70, KUR MOHAMMAD WAY. CENTAL AREA,
Abuja
900001