20/05/2026
"Ka tabbatar ka samu shaidar izinin gini daga Hukumar Tsara Birane ta jahar Kano (KNUPDA) kafin fara duk wani gini"
Abduljabbar Umar Garko.
Kwamishinan Kasa Da Safayo.
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from New Kano state urban Planning and Development Authority, Government Organization, Abuja.
20/05/2026
"Ka tabbatar ka samu shaidar izinin gini daga Hukumar Tsara Birane ta jahar Kano (KNUPDA) kafin fara duk wani gini"
Abduljabbar Umar Garko.
Kwamishinan Kasa Da Safayo.
A.G. Managing Director ta Hukumar Tsara birane ta jahar kano TPL. Nura maude ya halaci development control task force
20/05/2026
Amaddan mai girma Managing Director ta hukumar tsara birane ta jahar kano KNUPDA ARC Hauwa Hassan Tudun wada ta umarce AG. TPL Nura Maude da daukacin directors na management din KNUPDA Dasu gabatar da Development Control Task Force. A dawanau market.
KNUPDA media team
19/05/2026
Amaddan mai girma Managing Director ta hukumar tsara birane ta jahar kano KNUPDA ARC Hauwa Hassan Tudun wada ta umarce AG. TPL Nura Maude da daukacin directors na management din KNUPDA da su mika sakon taaziya ga iyalan daya daga cikin Ma’aikacinta TPL Abubakar Bello Ahmad bisa rasuwar Mahaifin sa
13/05/2026
Mai Girma Managing Director ta hukumar tsara birane ta jahar kano KNUPDA ARC Hauwa Hassan Tudun wada ta samu bakucin RETIRED MILITARY ,POLICE,DSS, PARAMILITARY AND SENIOR CIVIL SERVANTS Domin neman hadan kanhukumar ta wajin yan gine gine bisa dokokin jahar da hukumar ta sannan sunbawa hukumar shawarwari domin cigabin jahar kano mai albarka sunyabawa managing director da irin Aikin da takeyi a jahar ta kano .