26/03/2026
Daga jihar Kaduna APC North West Zonal Congress.
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Abba Gida Gida Second Phase, Maitama Abuja, Abuja.
26/03/2026
Daga jihar Kaduna APC North West Zonal Congress.
16/03/2026
Mai girma gwamna jahar kano zai tsunduma al-ummar jahar kano cikin alkhairai na “KANO FIRST END OF RAMADAN SUPPORT” wanda mai girma Kwamishinan kasa da tsara buranen jahar kano zai Wakilci kaddamar da rabon kamar haka:
1 Nigeria Correctional Centre Imams
2 Hukumar Zakkah
3 Hukumar Sharia
4 Hukumar Hisbah
5 Imams Other Security Agencies
6 Kano State Council of Imams
7 Daawah Group of Nigeria
8 Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa Iqamatus Sunnah
9 Kungiyar Sha’irai
10 Nigeria Aid Jama’atul Nasaraul Islam
11 Council of Quranic & Islamiyya Schools
12 First Aid Group of Fityanul Islam of Nigeria
13 Fadar Sarkin Guragu
14 Nigerian Association of Blind – Kano Chapter
15 Kano State Association of Deaf
16 Kano State Grave Attenders Association
17 Voice of Widows, Divorcees & Orphans Association
18 Women and Orphan Development Association
19 Gamayyar Kungiyoyin Da’awah ta Musulunci
20 Kungiyar Mahaddata Al-Qur’ani
21 Tijjaniyya (Sheikh Ali Bichi)
22 Sheikh Auwal Tijjani (Commissioner)
23 Izala (Malam Usamatu Salga)
24 Gwani Auwal Mukhtar
25 Tsangaya (Gwani Musa Falaki)
26 Kadiriyya (Sheikh Bazallahi Sheikh Nasir Kabara)
27 Kungiyoyin Fulani 44 LG
28 Kungiyoyin Yan Fansho
Wadannan sune kadan daga cikin wanda zasu rabauta da wannan tallafin.
Hon. Nanu kankarofi
Special Reporter On land
16/3/2026.
12/03/2026
Assalamu alaikum warahamatullahi ta'ala wabarakatuhu
Ayau daidai da 11/March/2026
Me girma mamarmu maganin kukanmu shugabar karamar hukumar Tudun wada kuma shugabar chiyamomin KANO (ALGON) gaba daya
Amb. Dr. Haj. Sa'adatu Abdullahi Yusha'u Soja
A kokarinta na tallafawa ‘yan gwagwarmaya ta gwangwaje wadannan ‘yan gwagwarmayar da kudade domin suja jari su dogara da kansu:
1. Yusuf Tela Shagari Kwatas 200,000
2. Haruna Mai Purewater 200,000
3. Nura Sani Gajere 200,000
4. Alh. Gidalle 200,000
5. Mubarak idris Mala 200,000
6. Auwalu Villa 200,000
7. Nafiu B. Dauda Makwalla 200,000
8. Nura Lawan Kalbe 200,000
9. Mal. Sulaiman 200,000
10. Haruna Mai Doya 200,000
11. Dawa Kamalu 500,000
12. Adamo Mai Faci ta bashi 1,000,000 a matsayin sa na classmate dinta, domin ya mayar da kayan facin sa da aka sace masa.
Muna adduar Allah ya saka mata da Alkhairi ya cika mata burukanta na Alkhairi duniya da lahira
Tabbas Kina fitar damu Kunya Aunty👍
09/03/2026
Our 44 LG Coordinators Today.
4+4 Abba gida gida 💥✌️
09/03/2026
ABBA GIDA GIDA SECOND PHASE 2027 ✅
Wannan kungiya mai suna a sama karkashin mai girma algon chairperson Hajiya Sa’adatu Yusha’u Soja tayi zamanta na farko wanda ya hada da dukkanin shuwagabannin ta na kananan hukumomin Kano 44 inda muka tattauna yadda zamu hade muyi aiki tare domin nasarar mai girma gwamna Alh Abba Kabir Yusuf a kakar zabe mai zuwa karkashin jagorancin algon chairperson Hajiya Sa’adatu Soja.
Muna addu’a Allah ya shiga lamuran mu ya bamu sa’a Amen 🙏
Hamza Ibrahim
ASP Secretary
09/03/2026
23/02/2026
Assalamu Alaikum,
RANA TA 3
muna cigaba da ciyar da al’umma a wannan wata mai alfarma, muna adduar Allah ya karba mana.
Amin🤲🏼
17/02/2026
Assalamu Alaikum,
Cikin ikon Allah da amincewar sa mun halacci taron sauya shekar mai girma Gwamna zuwa jamiyyar APC mai mulkin tarayyar Najeriya, wanda shugaban jamiyyar APC na kasa ya karbe shi Nentawe Goshwe Yilwatda tare da babban bako mataimakin shugaban kasa H.E Senator. Kashim Shettima.
Taron ya samu halartar Gwamnoni, Ministoci, Sanatoci, ‘yan majalisun Kasa da na jiha da Ciyamomi da sauran masu rike da mukaman Gwamnati taron anyi shine a filin wasa na Sani Abacha dake birnin Kano.
Wannan taro anyi shine saboda mai girma Gwamnan jihar Kano H.E Alhaji Abba Kabir Yusuf domin shiga jamiyyar APC domin tabbatuwar cigaban Jihar Kano ta kowanne fanni, amadadin shugabannin kananan hukumomi (44) muna kara jaddada mubayi’armu gareshi kafarsa kafarmu zuwa jam’iyyar APC.
Muna adduar Allah yasa wannan sauyi ya zamar mana Alkhairi da Jihar Kano baki daya, Allah yasa wannan ya zama silar haduwar kan manyan ‘yan siyasar Jihar Kano, da samar da cigaba, da samar da zaman lafiya da bunkasar tattalin arziki a jihar.
A karshe ina mika sakon bangajiya ga al’ummar karamar hukumar Tudunwada bisa yadda suke nunamin goyon bayan su, Inn Shaa Allah zan zamo wakiliyar ku ta gari a ko’ina.
Nagode! Nagode!! Nagode!!!
Hajiya Saadatu Salisu Soja Maijamaa
Zababbiyar Shugabar Karamar Hukumar Tudunwada, ALGON Chairperson Kano State.
16/02/2026
SHUGABANNIN ƘANANAN HUKUMOMIN KANO ANYA DA GASKE KUKE HARKAR NAN KUWA....?
ALGON Chairperson ta jahar kano Hajiya Sa'adatu Salisu Maijama'a kin cancanci yabo kuma ya mu yaba miki kuma ke kaɗai kika nunawa mai girma gwabna cewa da gaske k**e akan buƙatarsa a jahar kano
Sauran shugabannin ƙananan hukumomin jahar kano meyasa bakuyi mobilization kamar yadda shugabarku tayi ba? Kodai ba dagaske kuke harkar nan bane? Idan hakane meyasa bazaku ajiye ku bawa gwabna dama ya kawo wanda zasuyi masa abinda ya dace ba?
Lallai a wannan gaɓar sai mai girma gwabna ya nutsu yayi nazari sosai akan wadannan ciyamomin nasa domin duk wanda yaje wajen taron yau yasan waɗannan mutanen kaɗai sune sukai occupy ɗin filin taron sunyi shiri mai kyau wajen mobilization cikin tsari da ban sha'awa na farko shine;
1. Abba Bichi
2. Barau I. Jibrin
3. Baffa Babba Ɗan Agundi
4. Nasir Bala Aminu (Ja'oji)
A ɓangaren mu gwabnati da bawa ciyamomin jahar kano komai da komai domin su kawo mutane wajen taron nan amma ALGON CHAIRPERSON kaɗai ce ta mamaye ƙasan fillin taron nan
Shakka babu mai girma gwabna akwai Buƙatar kayi taka tsan tsan.
Abdullahi Isah Verbal
Sabon ɗan jam'iyyar APC.
16/02/2026
Tawagar Al’ummar Karamar Hukumar Tudunwada Bisa Jagorancin Mai Girma Algon Sa'adatu Salisu Maijama'a a Yau wajen Taron karbar Mai Girma Balaraben Gwamnan Kano AKY🛑♾️
16/02/2026
Progressive governor of APC...♾️✌️
Fully Decorated as the progressive governor of APC. ✅