19/04/2021
Kungiyar Lafiya Jari Kebbi/Sokoto
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Kungiyar Lafiya Jari Kebbi/Sokoto, Abuja.
19/04/2021
27/03/2021
Muna kara kira da fahimtar da mutane cewa Kungiyar Lafiya Jari bata siyasa bace, Kungiyace ta taimako da jinkai ga marasa lafiya, gata, tsofaffi da kananan yara.
19/03/2021
Kungiyar Lafiya jari ta soma tare da Kare gyaran rijiyar tuka tuka a garin Natsini da Gwazange a garin Argungu, Kebbi State.
12/03/2021
Kungiyar lafiya jari WhatsApp faces 2021
12/03/2021
Kungiyar lafiya jari WhatsApp Faces.2021.
21/02/2021
YA ALLAH KA KARBA MUNA, Kadan daga cikin Ayukkan da Kungiyar Lafiya Jari dake Sokoto da Kebbi keyi yau assabar 20/02/2021 a bakin kasuwar Argungu wajen yan Karas.
Shiri na gaba a wannan Kungiya shine zamu ziyarci asibitoci guda biyu na jihar Kebbi, wato asibitin Sir Yahaya Birnin Kebbi da General Hospital dake Argungu.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Contact the business
Telephone
Website
Address
Abuja
