09/01/2026
Idan mai girma gomna Abba zai yi cikakkiyar biyayya, ga jagorancin Baba Ganduje Khadimul Islam, za a samu cigaba. Allah ya bashi ikon biyya.
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from APC Kishin Kasa Jirgin Nuhu, Political Party, Abuja.
09/01/2026
Idan mai girma gomna Abba zai yi cikakkiyar biyayya, ga jagorancin Baba Ganduje Khadimul Islam, za a samu cigaba. Allah ya bashi ikon biyya.
07/01/2026
Fully back to work, the Senior Special Assistant to the President on Citizenship & Leadership, Hon. Nasir Bala Aminu Ja’oji, received in his office the SSA to the President on Student Engagement, Comrade Sunday Asefon, and the Special Assistant to the President on Youth Initiatives (Monitoring & Delivery), Hon. Titilope Gbadamosi, on a working visit.
The engagement focused on strengthening coordination among Presidential aides and deepening collaboration aimed at advancing youth inclusion, student engagement, and collective efforts toward sustainable nation building.
25/12/2025
Babban bangon Musulumci, da ya ragewa mutanen Arewa, alewa irin ta da @76 Baba Ganduje Khadimul Islam OFR, mai yaɗa addinin Allah, mai gaskiya da riƙon amana. al'ummar Jihar Kano da Arewa duka dana Nigeria, tana tayaka murnar cika shekaru 76 cikin hidima ga bayin Allah da addinin Allah.
tabbas ba mai ƙinka sai ɗan da ba a haifa ta hanyar aure ba.
Allah ya ƙaro albarka.
10/12/2025
Shugaba mai adalci Alhaji Asiwaju Bola Ahmed Tinubu GCFR, ya janyewa har ministoci yan sanda masu basu tsaro! inda ya bada umarnin aje abawa talakawa tsaro! Allah ka saka masa da alannah.
Ina makafi gidadawa, me wannan me mauryar matan yake muku daga nasa bangaren? Ya zubawa yan ta'adda ido ya maida abin siyasa.
08/12/2025
Ganduje Barau 🤲
kanmu a haɗe yake.
04/12/2025
Jahilci ya kai muƙura ga wanda bai gane, Hon. Ganduje Waliyi bane, wallayi ina rantse muku, Abba Ganduje ya gaji wilaya ta gurin Baba wallayi. Abba Ganduje ƙarshe ne, shine zaɓin masu imani a 2027.
29/11/2025
Mara sani, da butulu ne kawai zai manta gatan da Baba Barau DSP, yayiwa harkar tsaro, domin wlh Engr. Alhaji Abba Kabir Yusuf baiyi ko da rabin-rabin ta ba.
Allah ka taimaki Maliya.
25/11/2025
Maigirma Professor Hafsat Abdullahi Umar Ganduje, ta Gwangwaje shugabannin matan jam'iyyar Apc'n jihar kano da kyaututtuka na musamman.
A wannan rana 25 ga watan 11 na shekarar 2025, Maigirma Professor Hafsat Abdullahi Ganduje, ta rabawa mata ƴan amanar jam'iyyar Apc, kuma ƴan amanar Baba Ganduje kyautar Keke-Napep da Motocin Kurkura, da sauran kayayyaki da dama.
A jawabin Hajiya Fatima Dala, ta godewa Professor Hafsat Abdullahi Ganduje abisa ayyukan alherin da take yiwa matan jam'iyyar Apc a koda yaushe. Haka zalika ta k'ara da yabawa, tare da godiya ta musamman ga jagoran jam'iyyar Apc Dr Abdullahi Umar Ganduje CON, abisa ƙoƙarin shi na cigaban al'ummar kano, dama ƙasa baki daya.
Mata, sunyi godiya tare da addu'ar Allah ya yak'arawa Professor Hafsat Abdullahi Ganduje lafiya da kwanciyar hankali.
Hon Abbah Bari.
25th November 2025.
21/11/2025
Jagoran muslimci da siyasar Arewa,
Khadimul Islam Dr. Abdullahi Umar Ganduje CON, OFR, (Khadimul Qur'an) da ƴan tawagarsa mun halarci sallar Juma’a a babban Masallacin Juma’a na kasuwar Kwari, yau 21 Nov. 2025.
Jagoran muslimci da siyasar Arewa, baba Ganduje ya samu kyakyawar tarba daga ƴan Kasuwar ta Kwari tare dayi masa fatan Alheri, do gode masa irin ayyukan gine-gine da yayi lokacin yana gwamnan Kano, tabbas tsofaffi sun kuka da kewar baba, a yayin da suke cewa da shine governor a Kano da ba'a a samu ayyukan ƴan ta'adda ba, domin kowa ya sani baya lamuntar rashin ɗa'a.
Ya Allah ka bawa APC nasara a zaɓen 2027, a Nigeria ka maimaitawa muminin dattijo mai ƙoƙari, Alhajin Allah Asiwaju Bola Ahmed Tinubu GCFR, dattijon ƙasa.
a Kano ka bawa Gawuna ko Barau, ko Ɗansarki jikan sarki.
Allah da kai muka dogara.
05/11/2025
"Ƙarya kake bana tsoron ka" Namijin Duniya!
Shugaban da ba mata maza ba, Alhaji Asiwaju Bola Ahmed Tinubu GCFR jarumi shugaba na fita kunya.
Shine shugaba na farko daya fara nunawa, kafiri maƙiyin Allah yatsa
yace "Ƙarya kake bana tsoron sharrin ka, ba abinda zaka iya yi mana, wanda Allah bai mana ba, Allah kawai nake tsoro, bana masa shirka"
~Mai girma shugaban ƙasa.
don haka wannan amsar yana ƙarawa ɓangaren musulmi da kirista, cewa shugaban mai adalci ne, kuma baya kwana da haushin kowa, Allah ya ƙara maka lafiya dattijon arziƙi, haziƙi Ahmadu mai Najeriya.
ya ku ƴan uwanmu talakawa, muna kira a gareku, lallai ku tabbatar duk wanda kuka isa dasu, ko waɗanda zaku iya basu shawara sunyi katin zaɓe, domin cigaba da tabbatar da Nigeria a matsayin ƙasa mai cikakken iko, tare da shugabanci na gari.
Allah ka kiyaye Nigeria ka kiyaye shugaban ƙasa, ka kiyaye talakawa amin.
24/10/2025
BREAKING...
PRESIDENT TINUBU CHANGES SERVICE CHIEFS
President Bola Tinubu has made changes in the hierarchy of the Service Chiefs in furtherance of the efforts of the Federal Government of Nigeria to strengthen the national security architecture.
The President appointed General Olufemi Oluyede to replace General Christopher Musa as the new Chief of Defence Staff. The new Chief of Army Staff is Major-General W. Shaibu. Air Vice Marshall S.K Aneke is Chief of Air Staff while Rear Admiral I. Abbas is the new Chief of Naval Staff. Chief of Defence Intelligence Major-General E.A.P Undiendeye retains his position.
The President, Commander-in-Chief of the Armed Forces, expresses most profound appreciation to the outgoing Chief of Defence Staff, General Christopher Musa and the other Service Chiefs for their patriotic service, and dedicated leadership.
The President charges the newly appointed Service Chiefs to justify the confidence reposed in them to further enhance the professionalism, vigilance and comradeship that define the Armed Forces of Nigeria.
All appointments take immediate effect.
Sunday Dare
Special Adviser to the President
Media & Public Communication
October 24, 2025