Kai ga abun mamaki maganar rt hon aminu waziri tanbuwall wai gurinsa yaciyarda mutanen jihar sokoto abin nufi anan shine yawada tasu da abinci abinufi anan yasau kakamusu hanyoyin samun abinci amma kuma al ummar jihar suna ganin takowane bangare ya tauye al ummar jihar ya tauye yan giraduti da yan fansho ya tauye yan salari ma aikata ba nefa to wai hakan zaice gurinsa yaciyar da al ummar jihar sokoto
Jabir dr iliyasu amarawa
Ba ayardaba wani kowata suyi maganar batsa
Daman zancen tuni talakawan sunfada cewa wa annan yan ta adda ansansu ansan inda suke munafurci atareda gwamnati ga abinda kwamishinan yan sanda najihar sokoto yace yakar yan ta adda acikin jeji yak**ata yadda ake yakar yan ta adda zamfara neja katsina ayi asokoto amma ancire sokoto halan sokoto ba nigeria bace idan ana so yakar yan ta adda dokar baidaya yak**ata adoka amma angurtsesu katsina angurtsesu neja angurtse su zamfara doli wani wajen zasu kutsa yace su dami mutane bello turji guddi akwai wa anda s**afishi zama shaggu yayi talisafosu dai bayan dai da wurarenda suke yace sunanan dajin sabon birni yamma da gabas duk akwai su cikin dajin sabon birni kuma akwai wasu shagu adajin gombe amma baiyuwa ace ana yakar yan ta adda ta waje daya ace wai agama dasu doli yakin baidaya ne mafita tako ina agurmatsosu yace matsa yaki da yan ta adda ba aduba yanayi k**ar damina darani salo dayane ahirada yayi agidan radio BBC dasafiyar yau Daman zancen tuni talakawan sunfada cewa wa annan yan ta adda ansansu ansan inda suke munafurci atareda gwamnati ga abinda kwamishinan yan sanda najihar sokoto yace yakar yan ta adda acikin jeji yak**ata yadda ake yakar yan ta adda zamfara neja katsina ayi asokoto amma ancire sokoto halan sokoto ba nigeria bace idan ana so yakar yan ta adda dokar baidaya yak**ata adoka amma angurtsesu katsina angurtsesu neja angurtse su zamfara doli wani wajen zasu kutsa yace su dami mutane bello turji guddi akwai wa anda s**afishi zama shaggu yayi talisafosu dai bayan dai da wurarenda suke yace sunanan dajin sabon birni yamma da gabas duk akwai su cikin dajin sabon birni kuma akwai wasu shagu adajin gombe amma baiyuwa ace ana yakar yan ta adda ta waje daya ace wai agama dasu doli yakin baidaya ne mafita tako ina agurmatsosu yace matsa yaki da yan ta adda ba aduba yanayi k**ar damina darani salo dayane ahirada yayi agidan radio BBC dasafiyar yau talata
Rayuwa kenan yau inkaine gobe bakai bane kana ganin kakai wani matsayi ga lifiya ga kudi ga matsayi mafi hadari duniya tarude ka kayi dubin kana iya tsara komai ayanda kaso alokacinda kaso hattara wlh bari ganin ana yima yar waiyo waiyo abayanka kana tak**a daranar da akace kamutu duk yan shan miya watsewa zasu basa kaunar ace kadawo dan haka duk matsayinda hake to karka yadda k**atanta dokokin allah da abinda yawajaba akanka wasu daga cikin shuwa gabanin nan idan wani yamutu ganin s**ai shine yakashe kanshi saikaji suna cewa da ace asibiti jamanice yaje da yanzu shinanan raye sunmanta kowa da nashi lokaci bamakawa wlh idan lokacin mutuwa mutun yazo ko anki ko anso sai yatafi inko japan kukaishi sai yamutu idan lokacin mutun yayi bawai kaimutun babbar asibiti shine mutun yakasance raye kuji wato wani bawan allah yazo wajen mai shayi anbugamai shayi yana kada buredi abakinsa dan nan ranshi ya aje kunga lokacinsa ne yayi abincisa ruwanshasa shedarsa sunkare idan sunkare kowa hakane
Ga wata tambaya anahiyar afurika wace kasa ce take da jahohi 8 kacal ?
Jami antsaro ajihar lagos sun k**a mamalakin gidan nabene 20 alagos mai hauwa 20 wanda yarugujike ajiya littanin sunk**a mai gidan ne bisa rashin binka idar ginin anbashi damar shiyi bene 15 yayi 20 wannan benen da yarugujeke ya hallaka mutane da halin yanzu ba asan adadinsu yanzu dai ana cen anaci gaba da tonon guraguzan benen ajihar lagos
ALLAH BIYAKU DA GIDAN ALJANNAH WATA GUNGIYA CE AKASAR JAMHORIYAR NIJAR TAKE TAIMAKAWA MARASA HANKALI MASU TABIN HANKALI DA KAYAN SANYI DA ZANNAN RUFA DA KAYAN WANKI DA ABINCI DA LAFIYAR SU GANIN SHUGOWAR HUNTURU BAGA BACCE SUNFI SHIGA DAMUWA ACIKIN YANAYIN SANYI SHINE WANNAN GUNGIYA TA DUQUFA SHIGA GARI GARI ANGUWA ANGUWA LUNGU DA SAKO TANA BI TANA KULA DA MASU TAFIN HANKALI A KASAR JAMHORIYAR NIJAR MASHA ALLAH BIYAKU DA GIDAN ALJANNAH WATA GUNGIYA CE AKASAR JAMHORIYAR NIJAR TAKE TAIMAKAWA MARASA HANKALI MASU TABIN HANKALI DA KAYAN SANYI DA ZANNAN RUFA DA KAYAN WANKI DA ABINCI DA LAFIYAR SU GANIN SHUGOWAR HUNTURU BAGA BACCE SUNFI SHIGA DAMUWA ACIKIN YANAYIN SANYI SHINE WANNAN GUNGIYA TA DUQUFA SHIGA GARI GARI ANGUWA ANGUWA LUNGU DA SAKO TANA BI TANA KULA DA MASU TAFIN HANKALI A KASAR JAMHORIYAR NIJAR MASHA ALLAH
Shibazai yanke hukunci ba sai yaji shawar mutane wani bawan allah ne yaruto takarda ga abinda yafaru dashi y yayi aure da sunan budurwa aka wankemai ita aka kaimai ita da sunan budurwa nan dai s**a dinga buga soyayyarsu tafiya tayi tafiya sai yaji wani labari cewa wannan matar da ya aura da sunan budurwa ba budurwa bace ka aura tayi haifuwa daya da wani nanko yayi bincike yagano ta tabayin aure tayi haifuwa daya da nan duk wata soyayya ta tsinke daga cikin zuciyar shi yaso ya yanke hukunci amma yace bazai yanke hukunci ba sai yaji shawarorin mutane hakuri zaiyi da ita ko kuma shi rabuda ita??
Shifadar alkairi na amfanar al umma basai kanemi izinin fadaba fadi gaskiya ta hanyar da tadace komai tajama tabiya faqaq
Akiyaye al umma wata kila sun sani s**a taushe sani ko kuma wata kila basu sani ba to abunda ake nufi da (ilah) (allah) ake nufi idan kaji ance isma'lah ana nufin bawan allah idan kaji ance bani isra'ilah 'ya 'yan bawan allah ake nufi masha allah fadar hakan kus kurene kace (ilah)
Yan ta adda daji sunfi yan ta adda biyafura aika aika anigeria antsaya wani kwane kwane aiyanasu yan ta adda amma ga yan biyafura kai tsaye aka aiyana su yan adda shin kodan bata samun kosisine ga yan gungiyar biyafura ba atsaya wani kwane kwane aka aiyanasu yan ta adda
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Website
Address
Abuja, Fct
Alagbado
