Dukkan yabo da godiya su tabbata ga Allah SWT mai Iowa kuma maikomai wadda cikin ikonsa da baiwansa ya azurta all umar jihar Bauchi da adalin gwamna wato Sen. Bala muhammad Abdulkadir Allah muna rokonka daka kare mana shi.
Bununu PDP Disciples Forum
This page is created in order to dissiminate the activities of PDP in Bununu Ward also in the state and country at large.
01/03/2021
Alhamdulillah mutanen garin Bununu suna farin ciki tare da nuna goyon bayan su ga maigirma Gwamnan jiha Senator Bala Abdulkadir Muhammad Kauran Bauchi bisa ga ziyarar gani da ido da ya zo yayi na Aikin Hanyar cikin garin Bununu.
Maigirma Gwamnan Talakawa ya yaba bisaga Ayyukan yadda suke gudana.
4+4 Kauran Bauchi
28/02/2021
Gobe Monday Tushin Aiki mutanen Bununu za'ayi ne ko baza ayi ba gobe Ana saran zuwan maigirma Gwamnan jiha Senator Bala Abdulkadir Muhammad Kauran Bauchi garin Bununu domin gani da ido yadda wadannan ayyuka suke tafiya. Wato hanyoyin cikin garin Bununu👇👇
28/02/2021
Acigaba da ziyar gani da ido Maigirma Gwamnan jiha Senator Bala Abdulkadir Muhammad Kauran Bauchi Kai saye ya ziyarar ci Karamar Hukumar Ningi.
Alumma da dalibai sun nuna goyon bayan har ma dace wa 4+4 Kaura.
📷 Shaharuddin muazu Galaje
27/02/2021
A cigaba da ziyarar gani da ido Maigirma Gwamnan jiha Senator Bala Abdulkadir Muhammad Kauran Bauchi da yake yi kan Ayyukan Raya karkara da Kuma cigaban alumma da yake yi a ciki da wajen jiharnan, yau asabar ya samu damar ziyarta Ayyukan da yake gudana a cikin kananan Hukumomin Misau da Kuma Dambam. /Dambam da Kuma Hanyar Akuyam
Senator Bala Abdulkadir Muhammad ya Kuma yaba da Aikin.
📷 Shaharuddin muazu Galaje
22/02/2021
bununu Township road project its going smoothly without any problems. The project has reach a greater heights. We thanks Governor Bala Abdulkadir Muhammad Kauran Bauchi. 4+4 insha Allah.
21/02/2021
Oyoyo Malam Dr. Isah Yuguda sarkin Ayyukan Bununu, Muna maka maraba, tare da Jajirtaccen gwamnan mu His Excellency Governor Senator Bala Abdulkadir Muhammad Kauran Bauchi.
Masha Allah, Kauran Bauchi kayi kawai kada ma ka damu dasu. Ta Allah ba tasu ba.
13/02/2021
Mu muke da Shugaba, ba irin nasu ba, acikin Daren jiya a wajen kashe gobaran data auku a Wato Bababa Plaza dake nan Wunti Market har da Jajirtaccen gwamnan mu His Excellency Governor Senator Bala Abdulkadir Muhammad Kauran Bauchi, Allah ya Kare ka daga makiyanka. 4+4 insha Allah Gwamnan Talakawa.
12/02/2021
Alhamdulillah Amadadin Membobin Kungiyar Bununu PDP Disciples Forum Muna masu godiya Allah SWT bisaga nuna Mana yau Juma'a 12/02/2021 sannan yasa muka halarci Addu'ar daurin auren daya daga cikin memba namu wato Malam Halliru Jamda. Allah Ubangiji ya Basu zaman Lafiya tare da zuri'a ta gari. Ameen
Alhamdulillah, Amadadin Membobin Kungiyar Bununu PDP Disciples Forum, Mudai ba abinda zamu ce agareka saiko muce mungode Danmajalisar mu mai wakiltar mazabar Lere/Bula bisaga lokacin da ka bamu na Daman samun Zama da Kai Allah Ubangiji ya karemana kai, dama shi maigirma Gwamnan jiha Senator Bala Abdulkadir Muhammad Kauran Bauchi daga abokan gaba. Up PDP.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Telephone
Website
Address
Bauchi
