13/01/2021
Well deserved
politics
13/01/2021
Well deserved
19/11/2020
Rt Hon Danlami Ahmed Kawule
Barden Arewa
Muna godiya bisa Ayyukan Alkhairee dakake wanzarwa a mazabanka da jaha baki daya
Fatana Allah yasa kaninka Kamar yanda ka saba
03/08/2020
From the beginning UpTo now you're on the top of others because of your attitude and political design
I wish you the best
28/07/2020
Masha Allah
Rt Hon Danlami Ahmed Kawule
Kacika shugaba maitausayin jama,'arsa
Allah yakara maka ds**aka
15/06/2020
The political Guru
Rt hon Danlami Ahmad kawule Deputy Speaker BAHA
Father of the great party. PDP in Bauchi Local Government
Thank you for this another donation of canoes and some other material
11/06/2020
Sanatanmu na Bauchi ta kudu
Dan majalisan Tarayya mai wakiltar Karamar hukumar
Kungudu kunbar Al'ummar da s**a zabeku musamman mazaban Zungur Gslambi da Miri
Idan Kaga wani tallafi ko Aiki idan ba Maigirma gabna ba to Baraden Galambi be
muna nan muna Ji ranku
Rt Hon Damlami Ahmad kawule
Yananan tareda Al'ummarsa
Shine Bada jari wa
marasa Karfi
Shine aikin gyaran kananan kwalba toci
Aikin ruwa da bunkasa ilmi a yankinsa
Kula da Asibitoci da Marasa lfy
Damuwa da damuwan Al'ummarsa
Kawo kudiri a zauren majalisan
Samarda pole pole na wutan lantarki da transformer
Dasauransu
Allah yasa sauran jama'a s**ara fahintar kokarin Baraden Galambi
07/06/2020
Rt Hon Danlami Ahmad Kawule Deputy Speaker BAHA
Send his Condolence message to the Rt Hon Sen Lawal Yahaya Gumau senetor represent Bauchi South
For the dead of his mother
May Almighty Allah forgive. Her sin and grant her Aljannatul fiddaus
01/06/2020
Aslm
Bayan Dawowa daga hutun sallah
Rt Hon Malam Damlami Ahmad kawule
Yaci gaba da Ayyukan raya kasa kamar yanda yasaba
Kamar Samar da tsafta taccen ruwan shaa
Da kokarin inganta lfy a yankinsa ka jaha baki daya
Allah yakara maka kwaxo da ikon sauke nauyin shugabancin da yarataya akanka Baraden Galambi
30/04/2020
Dan Majalisa Kamar Wani Sanata
Magajin Kauran Bauchi
Wakili Na Gari Haziki Waliyin Allah
Rt Hon Deputy Speaker Malam Danlami Ahmed Kawule
Al'ummarka Suna Maka fatan Alkhairee
Allah Yasa Kara kokari Akan abinda kakeyi
Allah Yakara Maka Budi
Amanar Talakawan Zungur Galambi Da Miri
Allah Yakara Mana Zaman Lafiya Ajaharmu Da kasarmu Baki daya