Hon.musa Abubakar for Member House of Assembly

Hon.musa Abubakar for Member House of Assembly

Share

Mun bude wannan shafi mai albarka Dan tallata Dan takaran mu nagartacce amintacce Kuma haziki masanin aiki

21/05/2022
16/05/2022

Mu Nasarar Allah muke so

Jagora na gari abin son kowa, matashi na matasa, haziki Mai cikar Kamala,agogo sarkin aiki, Ina ka fito aiki Ina zaka ji aiki, jigon al'umma Mai farinjini cikin mutane HON MUSA... Kafun rabbuna ba Mai ture ka.

16/04/2022

NA GARI NAKOWA

mutumin kirki bawan Allah abun koyi adalin shugaba jagora na gari haske mai kore duhu muna tare da Kai dari bisa dari kuri'un mu duk naka ne

16/04/2022

Nasara ta mu ce da ikon Allah

Want your business to be the top-listed Government Service in Bauchi?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Address


Wuntindada
Bauchi
09069484382