15/09/2022
Baba Atiku Abubakar wazir Adamawa Shugaban Kasar Najeriya Insha Allah
Support
15/09/2022
Baba Atiku Abubakar wazir Adamawa Shugaban Kasar Najeriya Insha Allah
20/05/2022
Date code Number 20052022 Friday
👇👇👇👇👇👇👇
DELIGET KUNE MUSU YIN PRIMARY ELECTION KUZABE WA AL'UMMA ZABIN SU WADA YADACE .
Ina nema Alfarma Ku zabe ni Alh. Ahmed shuaibu Raba Gardama, Domin nagaratan da nake dashi da ilimi da nake dashi na Inganta Rayuwar yara matasa Dattawa nayi Alkawari sawari dacigaba nazamani a wannan yanki namu Bauchi Ta Kudu Bauchi Gaba daya da Najeriya In Allah yaso kuma ya yarda shine mu radina .
INA DAYAKINI NINE DAN'TAKARAN KUJERAN MAJALISAR DATTAWA IDAN HAR DA AYI ZABIN KUMA DA AYI ADALCI .
✍ YUSUF UMAR { GARKUWAN AHMED SHUAIBU}
28/04/2022
A FEW OF OUR REASONS ARE THAT THERE IS A DISTRIBUTION THIS TIME.
During the 2018 Bauchi South Senator Bye-election, the PDP gave Dr. Ladan Salihu a ticket but despite his financial contributions and support to the PDP, he still sold to the people of the area. Criticized his election, which at the time was accused by PDP members of using war funds, saying Yabiya was indebted to them.
In the 2019 General Elections, the PDP presented Hon. Garba Dahiru (Salanken Bauchi) Tickets Nanma Wants Us A Seat Because The People Of This Area Did Not Vote For Him Because He Did Not Treat People With Good Deeds, So They Rejected Him Also.
Therefore, if the PDP wants to win easily, no one is as good as Alh Ahmed Shuaibu Raba-Gardama in this constituency because he is the only one with no qualifications and he is the only one who has a lot. Lovers In Every Party We Have In Bauchi State.
God willing, he will not give us this seat and by the power of God, the people of this region will enjoy his representation.
Raba Gardama Media Team
Dr.Ahmed Shuaibu FCA FCMA Raba Gardama for senator 2023 ...
27/04/2022
TANTANCE YAN TAKARAN JAMA'IYAR PDP NA JIHAR BAUCHI.
Dan takaran senatan Bauchi ta kudu Kuma senata mai jiran gado a 2023 da ikon Allah Alh Ahmed Shuaibu Raba-Gardama ya halarcin wannan taro da akayi dakin taro na command guest dakenan Bauchin Yakubu.
Raba-Gardama yasamu rakiyar dimbin masoya da magoya bayansa inda aka gudanar wannan tantancewa cikin koshin lafiya da konciyar hankali.
Muna fatan Allah ya tabbatar mana da Raba-Gardama amatsayin senatanmu a 2023 cikin sauki ameen.
Bashiru Yakubu Yamrat
Raba-Gardama media team
27/04/2022.
24/04/2022
BABBAN KUSKUREN GWAMNATIN JIHAR BAUCHI SHINE TA AMINCE ABADA AUTOMATIC TICKED A JAM'IYAR PDP DOMUN BAZAMUYI BIYAYYABA
Domun bazamuyi biyayyaba domun zabin al'uma mukeso domun samun dawamammen cigaba ma jihar mu ta bauchi gabaki daya
Naga na yawale yakwanta yakineman yardan jama'a sabida yanajiran a bashi automatic ticked badamubari muyi asaran kujeran Sanatan Bauchi ta kudu ba
Ada baya shekaru 6 dakayi a senator Mai ka tabuka wa Al'ummar ka to Dukkannin ku masu neman Wannan kujera Ada baya mun gwada ku Dan Haka Bana zamu gwada wadda Bamu taba gwada shi bane Distinguish incoming senator Amb. Ahmed Shuaibu FCA, FCMA Rabagardama Domin shine Al'umma ke muradi ba muradin kanmu ba
Dan Haka Matukar Baza'a Mana Adalci ba to Ni Nayi alkawarin Dan jagorancemu da tawagar Gaskiya wajen tawaye muddin ba'amana adalciba wannan shine karshen magana
Deligate yarage naku Domin kune akan Abin munji Gwamna yace baida Dan Takara sabida Haka sai kumana Adalci kuzabamana wanda Al'umma ke muradi Domin ceto Shiyyar mu na Bauchi ta kudu 2023
✍️ Ahmad na Muntaka Duguri.
Rabagardama media team.
24/04/2022.