11/02/2022
BARKA DA JUMMA'A
Al'umman jahar Bauchi da fan za ayi Jumma'a lafiya
Daga Hajjiya murjanatu Barisiyya
Shafin Hajiya Murjanatu Barisiyya Amana
11/02/2022
BARKA DA JUMMA'A
Al'umman jahar Bauchi da fan za ayi Jumma'a lafiya
Daga Hajjiya murjanatu Barisiyya
23/01/2022
Gaskiyan Abunda yafaru a babban birnin tarayya Abuja tsakanin megaskiya da maras gaskiya
Hjy murja barisiyya da Sa,a angas
Kaduba wannan list din shin Apc Abuja tasan sa,a Angas kuwa
Kamar yanda kowa yasani cewar ajihar bauchi Apc hajiya murja barisiyya tasani hakikah Angayyace matam jamdiyyir APC zuwa Abuja domin taro da minister kuma hajiya murja barisiyya aka gayyata amma ita wanda take ikirarin itace shugaban matan jamdiyyar Apc najihar bauchi tayi kasalan da taje wajen duk da ba itah aka gayyatabah tane mi tada husuma awajen taron domin tabata sunawa hajiya murja barisiyya Amma cikin ikon Allah hakan ya bat cimma ruwa bah anzo kiran manya wanda zasu hau membarin jamdiyyar Amma sunan hajiya murja aka kira don damar itace halattacciyar yar jamdiyya wanda tayi ma jamdiyyar hidima kuma ita akasani yakamata magoya bayan hajiya Sa,a Angas sugane cewar murja barisiyya bata fada da kowa kuma ashirye take takarbi duk wanni wanda yakeson shigowa tafiyar ta
Allah kaci gabah da dafawa hajiya murja barisyya ameen
23/01/2022
A babban birnin tarayya wajen taron matan jamdiyya APC akafimci waye asama haj murja barisyya munyar da akwai Albarkan iyaye atare dake shiyasa kullun k**e cikin nasara arayuwar Ki nasan yanzu Al ummah zasu gane babu bakin uwa ajikin ki kirabuda yar hau kawai mune maganin ta
23/01/2022
Idan zakuyi dubi da wannan hoton Zaku ga wanda muka nunah nafar ko minister ne sai hajiya murja barisiyya awajen taron da akayi a babban birnin tarayya Abuja banga hoton gayyan sodi bah yar hau kowa yasan hajiya murja tabi iyaye babu bakin iyaye ajikin ta shiyasa kullun take cin nasara Arayuwar ta sai hakuri nagabah yayi gabah
Firgita ta Barisiyya
Taganki sai ta firgita
Canďin ke kaďai
Aka sani na nanďin
ke mu kasa ni mama
Saƙon Barka da Jumma'a daga
Hajiya murjanatu Barisiyya
Tana yi wa
Al'umman jahar Bauchi fatan
Anyi Jumma'a lafiya
12/01/2022
BAYA GOYA MARAYU
Daga ji basai an ambaci suna ba Haƙiƙa Ƴan Bauchi munyi dace Women Leader A jama'iyyar APC Sai Godiya
In kaji ana cewa Jan biro Sarkin Aiki, Daya kaman dubu Hajiya murjanatu Barisiyya Sarkin Aiki ba iya mata ba harda samari tsofaffi Gajiyayyu da marasa ƙarfi Suna san barka.
Cancanta Da dace Mukayi Domin jajircewa da hazakan ta muke bida kuma mun samu Allah ya bamu hajiya Murjanatu ta zamto mana fitila Hantsi leka Gidan kowa Rana Tafin hanu baya rufeki Yayyafi hana kishin ruwa sanyi mai hana gumi lafiya babu mai fushi ba ke Al'umman suna san barka da Addu'o'in fatan Nasara.
DAGA
Comrd Alfazazi Aminu Liman
Na Hajiya murjanatu Barisiyya Amana Baya Goya Marayu.
In kaji ana cewa baya Goya Marayu A jahar Bauchi BASAI an kira suna ba A san wa ake nufi jita tajadiya na korai ne jama'iyyar APC babu kar hajiya Murjanatu Aliyu Barisiyya Baya Goya Marayu Gajiyayyu marasa ƙarfi Taimako al'umma baya mata Da matasa tayi fuce.
Ya Allahu ka karo mana ire irensu A jahar Bauchi da yan kin mu na arewa cin Nijeriya da kasa baki daya ya Hayyu ya ƙayyum ya zuljalalo wal ikirami
01/12/2021
BAYA GOYA MARAYU.....
A wannan lokacin samun mace kamar Hajiya Murjanatu Barisiyya abune mai wahala a jahar Bauchi, domin kuwa a kota ina ana ambaton sunan ta a jahar Bauchi musamman yadda tayi kaurin suna wajen tallafawa marasa lafiya, marayu, masu karatu, tsofaffi, marasa karfi, da sauran hanyoyin taimakawa al'umma.
Hajiya murjanatu Barisiyya babu wani matsayi da al'umman jahar Bauchi zasu dauke ta su bata ta basu kunya domin kuwa Hajiya Murjanatu Barisiyya tun bata samu wani matsayi ba al'umma sun ga irin abun Alkairi da cigaba da take kawo wa al'umma ta kowani bangare a jahar Bauchi.
Yaya kuke tunani da wannan mace mai kamar Maza idan ta samu dama wajen ganin ta kawo cigaba wa al'umman jahar Bauchi, Hajiya Murjanatu Barisiyya mace ɗaya da take sharewa talakawan jahar Bauchi kukan su.
Hajiya murjanatu Barisiyya haƙiƙa wannan kujera da tasamu na shugaban mata na jama'iyyar APC a jahar Bauchi, cancantane ya kaita bisa yarda da al'umma da s**a yi mata s**a bata domin ta jagorance su, dangane da ganin da rawan da kake takawa wajan Tallafawa al'umma, Shiyasa dubban Masoyanki suke zuwa nuna taya murna.
Daga
Masoya Hajiya Murjanatu Barisiyya Amana
Comrd Alfazazi Aminu Liman
Alhamadulillahi
Baya goya marayu Hajiya murjanatu Barisiyya Amana