11/05/2025
Hon.Bala Muhd Tumuru for House State of Assembly Pali constituency
Mun kir-kiri wanna sashene Don tallata Dan takaranmu na majalisan jihar Bauchi Pali constituency (BA
11/05/2025
Alhamdulillah Masha Allah
Allah yakarawa rayuwa Albarka
20/10/2024
HATTARA DAI DAN SOCIAL MEDIA.
Dan Media Yafi Kowa Akida.
Dan Media Yafi Kowa Jajircewa.
Dan Media Yafi Kowa Wahala.
Dan Media Yafi Kowa Karancin Shan Remon Demokaradiya A Siyasa.
Dan Media Yafi Kowani Dan Siyasa shiga Hatsari Da Hakuri.
Dan Media Yafi Kowa Yada Fadan Alkhairi/Ko Karya Saboda Kare Martaban Ubangidansa.
Dan Media Akulllum Ako da yaushe Acikin Fargaba Yake, Sabo da Yanayyin Rayuwa, Mussamman Ma Inka Tsinci Kanka Acikin Rashin Gwamnati.
Kashi 90 cikin dari na wasu Yan Siyasa basa iya rike yaransu na hakika.
Da banbanci tsakani Wanda ya kawo kansa da Wanda qka nemeshi.
Kada ka kuskura ka Bata da abokanka,makota,Yan uwa ko Yan garinku Sabo d Dan siyasa,domin Bata da Gwani.
Allah yakara ganar damu. Amin
17/09/2024
Alhamdulillah Masha Allah
Ina Kara Mika godiya na ga
Eng. Umar Abdullahi Ajiya.
Naga sako ta hanun Mai gidana Hon. Bala Marafa (Bala P. A).
Allah ya saka da alheri, Allah ya idda nufi. Amin
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Alkaleri
Bauchi
