Raba Gardama Best Choice 2023

Raba Gardama Best Choice 2023

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Raba Gardama Best Choice 2023, Political organisation, Railway Road, Bauchi.

25/11/2025

*KAINUWA DASHEN ALLAH JAJIRCACE NA KWARAI*

*DR AHMED SHUAIBU (RABA GARDAMA)* AKE MAGANA

DODON MAKIYA DA ALLAH KA DOGARA

*RABA GARDAMA FOR SENATE # #2027
BAUCHI SOUTH*

Photos from Raba Gardama Best Choice 2023's post 23/11/2025

Tawagar gidan

*HON. BASHIR YUSUF BABA*

Dan takaran kujeran majalisar Bauchi cikin gari

Sun kawo ziyara wa

*ALH. AHMED SHUAIBU (RABA GARDAMA) FCMA FCM*
Dan neman goyon bayansa da jama'ansa.
Tare da wasu stake holders na jihar bauchi
Daga karshe yayi Masa fatan nasara Da nuna goyon bayansa wa
HON. BASHIR YUSUF BABA

Photos from Raba Gardama Best Choice 2023's post 20/11/2025

*GWAGWARMAYA BATA RAGO BACE
*
wanda yagaji bai saba ba.
Yan uwa da abokan arziki ina muku tallan dan takarana a matsayin *SANATA BAUCHI SOUTH 2027_

DR. AHMED SHUAIBU (RABA GARDAMA* )

07/11/2025

ALHAMDULILLAH MUNA FARIN CIKIN GAYYATAN YAN UWA DA ABOKAN ARZIKI ZUWA WAJEN ADDU'AN DAURIN AURE ALLAH YABADA IKON HALARTA AMIN

28/09/2025

ALHAMDULILAH DETAILS SOON............ RABA GARDAMA

05/09/2025

May Allah bless you and may you have a joyous Eid-el Maulud celebration.

May the auspicious occasion of Eid Mawlid, bless you with peace and bring joy to your heart and home. Eid-el Maulud.

29/08/2025

JUMA’AT MUBARAK

06/06/2025

SAKON BARKA DA SALLAH

Eid Mubarak

Taqabbalallahu minna wa minkum
Barka da Sallah✨✨

Photos from Raba Gardama Best Choice 2023's post 28/05/2025

OUR HOPE BAUCHI SOUTH 2027

Photos from Raba Gardama Best Choice 2023's post 06/10/2024

Yayinda mai girma Baban mu WAZIRI yakawo ziyara ma Dr. AHMED SHUAIBU (RABA GARDAMA) a gidansa dake G.R.A muna fata Allah yakara musu lafiya da nisan kwana yanda yazo Allah yamayar dashi gida lafiya amin

Photos from Raba Gardama Best Choice 2023's post 01/10/2024

Gaisuwar taaziya....

Distinguished Ahmed Shuaibu (Raba gardama) Tare da tawagarsa sunsamu daman zuwa taaziyar rasuwar Daya Daga cikin matan Baba Waziri Hajiya Hadiza Bello kirfi anan cikin Garin Bauchi, muna rokon Allah yamata Rahma yasa Tana aljannar firdausi.

Want your business to be the top-listed Government Service in Bauchi?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Website

Address


Railway Road
Bauchi