Let's ride the balls
Jakadiyar Gawuna 2023
Domin tabbatar da nasarar Dr. nasiru yusuf Gawuna a matsayin gwamnan jihar Kano 2023
06/02/2025
Alhamdulillah!
21/04/2024
Most people don't know The Real Power of This Plant... read more 💬👀
21/04/2024
Most people underestimate the power of this plant, grows in almost every yard, but they just throw it away... 💬👀
12/01/2024
Congratulations sir
17/11/2023
Hana wani hana kai MADUGU
17/11/2023
KUCE ALHAMDULILLAH
GAWUNA YAZO
22/09/2023
Manufofin Nasiru Yusuf Gawuna
ILIMI
-Wajabta ilimi ga ƙananan yara a jihar Kano
-Samar da ilimin kyauta
-Tabbatar da yara mata sun yi karatu
LAFIYA
-Wayar da kan mata domin su je asibiti su karɓi magani
-Inganta cibiyoyin lafiya a matakin farko a jihar Kano
-Samarwa tare da Inganta Dakunan Gwaje-Gwaje (Laboratories) a Asibitocin Jihar Kano.
TSARO
-Samar da isassun jami'an tsaro domin magance matsalar tsaro a jihar
- Aiki Tukuru tare da Dabbatar Tabbatar dacewar Kashi 90 cikin dari na matsalar tsaro da Ta'addanci ya ragu a jihar Kano.
MATASA
-Koyar da Matasa da sana'oi a cibiyoyin koyar da sana'a da ake da su a jihar Kano
-Wayar da kan matasa domin tabbatar da cewa ba su sayar da kaya aikin da aka ba su domin yin sana'o'i ba
-Tabbatar da cewa mata ba su sayar da jarin da aka ba su ba
CIN HANCI DA RASHAWA
-Tabbatar da Inganchin Abokanan Aiki tare da Tsarkake Zukata domin yin abin da ya dace a Jihar Kano.
-Gyara tsarin bayar da kwangila
MASU BUKATA TA MUSAMMAN
-Yin doka domin samar da hukumar masu bukata ta musamman
-Tallafamusu tare da Inganta Harkar Iliminsu
- Koyar dasu Sana'oin Dogaro dakai
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Contact the business
Website
Address
Bauchi
Bauchi
