01/03/2016
What's your take on this?
APC members undermining my administration — Abubakar
Governor Mohammed Abdullahi Abubakar has said that some elements within the All Progressives Congress (APC) are trying to undermine the APC administration in Bauchi State by attacking its policies, actions and programmes.
12/06/2015
SANARWA SANARWA SANARWA
Gamayyar kungiyoyi matasa mai rajin ganin ansamu kyakkyawar gomnati wato youth coliation for good governance nafarincikin gayyatar duk Dan jam'iyyar APC maza da mata daga ciki da wajen jiharnan,zuwa wajen gaggami goyanbaya dakuma rally kan nasarar Hon. Yakubu Dogara Wanda yasamu nasarar zama speaker house of Rep.
Rana Gobe Asabar 13/6/2015
Gurin haduwa- Kofar maimartaba sarkin bauchi. Jikin primarin Kofar Fadan BAUCHI daganan kuma sai ayi zagaye harkuma zuwa secretariat ta NUJ wata ta yan jaridu Gunda zamuyi taron.
Dankarin bayani saikakira wadannan numbobi kamar haka;
Chairman: Muktar Muhd Gwabba 08032273137
Sectary: Hon Ado Gombe-07032135358
PRO: Abba Nura 08066503554
09/06/2015
Amadadin nikaina da iyalaina ina nuna jindadina da murnata bisaga samun nasarar danmajalisar wakilai maiwakiltar Dass, Tafawa balewa da bagoro samun nasarar zama shugaban majalisar wakilai wato speaker house of Rep. Alhmdlh munarokon Allah yabashi Nasara yasa zabensa yazama mana Alkairi a arewacin Nigeria da najeriya bakidaya.najidadi dadi gaskiya nayi murna wayyoooooo dadi.
09/06/2015
Wawyyoooooo dadi wayyoooo murna ashedadin nabatajine muna challe muna murna munace Alhmdlh hon Yakubu dogara yaci shugaban majalisar wakilan Nigeria.💃💃💃💃💃💪👍 waw congratulations
29/05/2015
Alhamdulillah congratulations to the people of my dear nation Nigeria for new Nigeria the country that has the President belong to every body and belong to nobody, happy new President happy democracy day. This massage brought u by the Nura Ibrahim Abba Nura and my family.
31/03/2015
Yanzuhaka ankarbi sakamakon jahohi 26 saura jahohi 11 kuma baba buhari APC yanada 10446137. PDP kuma mai malfa Nada 9953432. Baba buhari na APC yabawa PDP fifikon 492705. Sauran jahohin PDP uku Edo Delta da Taraba. APC kuma jahohi damukaci 8 Benue zamfara kebbi sokoto adamawa BAUCHI yobe da borno . kuma dukda ba'akaeosunbama muna sama. Congratulation APC congrat baba buhari Alhmdlh change in nigeri .hahahahahaha wayyooo dadi. 💃💃💃💃👍👌👌👏👏💃💃💃
30/03/2015
Ahalinda akeciki yanzu ankarbi zaben jahohi 19 kuma APC tanada 8512436 PDP kuma Nada 6488210 APC tanagaba da kuri'a 2024226. Kuma wadanda s**arage sunhada Lagos BAUCHI yobe adamawa Taraba sokoto Keffi zamfara gombe wadanda dukka munsamu labarin buharine yaci dayake kusan dukkansu dama na APC ne kenan inkalura sosai kusan za'a iyacewa baba buhari........hahahah👍👍👌💃💃💃💃💃
20/03/2015
Ameen ya Allah, mutanen Gundumar Majidadi B suke ma Fagacin Bauchi Mal Ali Wakili mni addu'ar samin nasaran zaben dake tafe 28 march 2015.
Munji mungani kai muke bukata ka wakilcemu a Senator Bauchi South da yardan Allah.
APC SAK.
08/03/2015
Ina gwanin wani ganawa,cancanta yasa kazamo gagara badan APC.
Muzabi Mal Ali Wakili mni don samin jagoranci mai inganci,walwala,rikon amana da jajircewa wajen samar da wakilci na gari.
Muzabi APC daga sama har kasa sak.
Sign
Hon Murtala Salihu
03/02/2015
Munji mungani kowa yabi,APC SAk daga sama har kasa,Bauchi ta kudu sun karbi sako Baba Buhari Mal.Ali Waikili mni zasu zabama don taya ka aiki,wannan sakone daga Baba Buhari.
Hon Murtala salihu.
15/01/2015
A yaune daukakin al'ummar fiulanin kasar Bauchi ta kudu s**a gayyaci maigirma senator Bauchi ta kudu in Allah ya yarda Mal ALI Wakili mni don nuna masa cikakken goyon bayansu.
Allah ya bada sa'a ameeen.
11/01/2015
Alhaji Iro Galadima youth campaign forum dan takaran majalisan tarayya daga kirfi LGA, yayin ziyaran nuna goyon baya wa maigirma Fagacin Bauchi Mal ALI Wakili mni senator Bauchi south da yardan Allah.
Allah yabamu sa'a ya maidasu gida lafiya.