13/04/2026
Comrade Sabo Mohammed, masharhanci kan al’amuran yau da kullum a Bauchi, ya bayyana cewa sauya sheƙar siyasa a Najeriya abu ne mai cike da haɗari, yana mai cewa duk wani mataki da ɗan siyasa zai ɗauka dole ne ya yi la’akari da irin wannan kasada.
Ya bayyana haka ne a cikin shirin A Idon Makwarwa na Albarka Radio, inda ya ce, “Siyasa kasada ce; zuwa jam'iyyar APC da Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi yake yunkurin yi ma kasada ne gare shi da mutanensa, har ma da waɗanda za su karɓe shi, domin ba wanda ya san abin da zai faru a siyasar Najeriya.”
Sabo Mohammed ya yi tsokaci kan burin gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed, inda ya ce idan da gaske yana son yin irin tasirin da wasu shugabanni s**a yi, musamman irinsu Rabi'u Kwankwaso, ya kamata ya bi wata hanya ce dabam. “Idan yana son kwaikwayon irin tasirin da aka gani a wasu jihohi kamar yadda Rabi'u Musa Kwankwaso yayi a jihar Kano, to ya kamata ya bar manyan jam’iyyun da ke cike da rigingimu ya koma kananan jam’iyyu ya gina su,” inji shi.
Ya ƙara da cewa hakan na iya zama babbar nasara a siyasance idan aka yi daidai. “Idan ya yi haka, zai iya zama political victory, domin zai samu cikakken iko da jagoranci ba tare da cikas ba,” a cewarsa.
Masharhancin ya kuma bayyana cewa manyan burikan gwamnan na iya takaita ne ga harkokin cikin gida. “Abin da ya rage masa shi ne kafa gwamna a Bauchi ko kuma ya zama sanata a Bauchi ta Kudu idan yana son taka rawa a matakin ƙasa,” inji shi.
A ƙarshe, Sabo Mohammed ya ce wannan hanya na iya ba wa gwamnan dama mai yawa fiye da shiga jam’iyya mai cike da rikice-rikice, musamman idan yana da goyon bayan jama’a a jihar Bauchi. “Idan yana da mutanensa da goyon bayan al’umma, wannan hanya ce mafi sauƙi da za ta ba shi cikakken iko da damar cimma burinsa,” inji shi.
13/04/2026
Bauchi Governor Yet to Fulfill APC Membership Requirements — Comrade Sabo Mohammed
By Mohammed Kaka
Comrade Sabo Mohammed has stated that Bauchi State Governor, Bala Mohammed, has not yet fulfilled the conditions required to join the All Progressives Congress (APC).
He said, “Legally, Bala Mohammed is not yet a member of the APC, as he has not met the requirements outlined in Section 9(1) of the party’s constitution.”
He further explained that the governor has not relinquished his membership card of the Peoples Democratic Party (PDP), indicating that he still officially belongs to his original party.
“He has not discarded his PDP membership card, so any claims suggesting otherwise remain speculative,” he added.
Sabo Mohammed also suggested that the situation may be part of a broader political strategy.
“It could be a calculated move—perhaps to remain in the PDP while negotiating with key figures such as the Minister of the Federal Capital Territory, Nyesom Wike, or possibly to defect to another party,” he said.
He called on politicians and their supporters to better understand party regulations and prioritize party interests over personal ambitions, in order to promote credible politics and strengthen democratic development.
12/04/2026
A PUBLIC CALL TO SERVICE
To Comrade Sabo Muhammad,
We, the people of Bauchi Local Government, write to you with a deep sense of unity, hope, and responsibility.
Across our communities, one message continues to echo with strength and sincerity — the eyes of the entire people of Bauchi Local Government are on you. We believe in your capacity, your leadership, and your commitment to the progress of our people.
At this critical time in our political journey, we humbly and passionately call on you to step forward and answer this call to serve. We urge you to contest for the seat of the House of Representatives, Bauchi Federal Constituency, in 2027.
This is not just a request; it is a collective voice rising from the grassroots — from the youth, elders, and every concerned citizen who desires purposeful representation, development, and a brighter future for our constituency.
Motto: Sabo da dan fito tun rani
27/03/2026
Cigaba da Jiran zabe Daga "Eagle Square"
Mai Girma Distinguished Sen. Shehu Buba umar Mujaddadin talakawan Jihar Kuma Gwamnan Jihar Bauchi Mai jiran Gado da Yardan Allah,Yana Zaune A Runfar jiran kada kuri'a Wanda Aka tanada Wa Al'umar Jihar Bauchi Wato Bauchi state pavilion inda yake cigaba da karban Manyan baki daga Jihar Bauchi, Kamar Yadda zakugani Yanzu Alhaji bala Mai Jama'a Wunti shine Yazo Suke gaisawa da Juna, inda yake Jinjina wa Mujaddadi da Irin Kokari Dakuma jan namiji dayake yi Na Dawainiya Wa jam'iyyar Apc Na Jihar Bauchi, Dafatan Za'ayi taro lafiya A kammala lafiya
Kar Amanta Wannan Aiki Namu Nazuwa GA Jama'a ne Daga Offishin Kakakin Sanata SBU Kuma Mashawarci Gareshi Kan Harkokin Sadarwa Da hulda da yan Jaridu Wato Jagora mai Daraja Comr Sabo Muhammad Allah Shicigaba da Yimana Jagoranci.
Kuma Ubangiji Shibawa Mujaddadi Kujeran Gwamnan Jihar Bauchi 2027 Cikin Sauki.
24/03/2022
Wannan kafa zata kawo muku halinda akeciki kai tsaye yayin taron APC na kasa dazai gudana a Abuja babban birnin tarayyan Nigeria...
Yadda labaran zasu karkatane kan jagoranmu Hon Comr Sabo Muhammad da masoyansa kadai yayin taron Allahu shisa mudace da dacewanshi....amin
22/03/2022
Allahu shisa mudace da dacewanshi cikin wannan gwagwarmayar shikaimu ga nasara....amin
21/03/2021
Allahu ya idda nufi 2021 Hon Comrade Sabo Muhammad
05/02/2021
Allah ya idda nufi jagoranmu
18/01/2021
Fatan alheri jagoran alheri Hon Comr Sabo Muhammad ALLAHU ya idda nufi....amin