_"Muyi qoqarin haquri da san abunda xuciyarmu take so muguji sa6an Ubangiji, haqiqa saɓo ne yake sanya xuciya ta yi qunci, rayuwa ta yi wahala, mudage da aiyukan alkhairi karatun qur,ani da sadaka xamu samu walwala"._
_*Yaa Ubangiji Allah ka ku6utar damu daga sa6a maka*_
Däjiñ Mäšöÿä
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Däjiñ Mäšöÿä, Library, Bauchi.
Inawa masoya fatan alkairi
21/10/2023
Small love story
Gali se ek ladki guzra karti thi
Uske chehre par naqab hua karta tha
Phir bhi us par ek ladka marta tha
Shayad woh use dilo jaan se chahata tha
Woh use baar baar kehta
"Muh se naqaab hata do apna chaand sa mukhda dekha do".
Par ladki ne muh se naqaab na hataya Ladke ko apna chehra na
dikhaya.
Kayi din beet gaye ladki ko woh ladka nazar na aaya
Ladki kuch pareshan si rehne lagi
Kisi tarah poochte poochte woh uske ghar pohochi.
Padosiyon ne ka
KA INGANTA SAMARTAKAR KA
Haqiqa samartaka wata rayuwa ce mai ziga wanda ya ke cikinta, ta
qara kuranta shi tana kambama shi.
Idan har matashi bai samu wata kariya da zata kare shi daga
wannan santsin na samartaka ba to, haqiqa zai zame daga kan
hanyar shiriya miqaqqiya.
Lokacin samartaka shine lokaci mafi had'ari a rayuwa, idan ka
tsallake wannan lokaci salin-alin to, haqiqa ka rabauta, idan ko ka
zame sai sai dai muce Inna Lillahi Wa Inna Ilaihi Raji'un.
Domin lokacin samrtaka shine lokacin da ake kawo maka hari daga
kowanne 'bangare na al'ummu iri-iri, duk wata fitina da bawa kan
kamu da ita, tana faruwa a lokacin samarta, idan har mutum ya
tsallake samarta cikin kyawawan halaye da d'abi'u nagari to, insha
Allahu ba zai zame ba.
Don haka d'an'uwana matashi ka inganta samartar ka kyawawan
d'abi'u, da ji'bintar mutanen qwarai tare da gujewa munanan
halaye.
Ka qawata samartakar ka da hasken riqo da addini tare da shafe ta
mutunta na gaba da son alkhairi da ma'abota alkhairin.
***********************
Allah ya ba mu ikon ribatar quruciyar da kyawawan ayyuka, ya sa
mu zamo ababen koyi bagari.
Ameen
KYAUTAR BUDURCI "1" ....Ra'uf,Rabi'u, da Ridwan Yan uwan juna ne,uwar su daya ubansu ,ra'uf ne babba ,sai rabi'u sai ridwan ,yan asalin jihar misau ne ,sunyi karatun boko da arabi,amma ra'uf da rabi'u sun fi yin xurfi a boko,yayin da ridwan ya maida hankali a gonarsu ta gado ,domin yana gama secondary yayi aure ,ya shachi bangare a gdansu ya xaune da matarsa hauwa ,bayan shekara uku da aurensu su ka haifi 'ANWAR' , a lokacin rabi'u yayi aure da matars ramla ,bayan ya samu aiki a NNPC ,shima ya tare birnin abuja ,shekara biyu da auransu s**a haifi 'ANAS', Rau'f baban boko shi medicine ya karanta ,shine dai auren nasa daga baya baya , bayan kuma shine babba,ya k**alla karatunsa ya samu zama consultant a asibitin AKTH ,ya tamfatsa gdansa a darmanawa ya tare da matarsa yar asalin kuwait' girman kano amma mai suna 'lubna'........zuwa yanxu anwar na da kanne uku adam,basma da bahijja ,yayin da anas yake da kanwa guda daya aisha .......ra'uf,rabi'u ,ridwan dukkansu suna yin zumunchi mai tsafta ......... Duk da kowa garin da yake daman , ra'uf da lubna sai da s**a shekara biyar da aure ALLAH ya azurta su ya mace ,ranar suna aka sa mata suna 'zARINA' ........daga kanta lubna bata qara haihuwa ba,duk wani so da gata sai s**a dorawa tilon yar su zarina.........
CIKIN DARE
PART 1
Misalin 12:20Am. Nagama kintsawa
Nayi shirin kwanciya daga ni sai Tiri
kwata Wanda nasaba sawa Idan zan
kwanta. Bayan na kwanta sai na fara
tunani a cikin Zucuya ta Naje Gidan
su budurwa ta ASMA'U Daga nanuna
mata kosawa ta akan In turo gidan su
ayi maganar Aurenmu shine tafara
man Fada Har nafahimci bata sona
kudi kawai take so Ina tunin
nahakura da ita koko? Amsar danaka
samu, Ihun da naji ne ya dawo dani
daga gajeren tunanin danake akan
Asma'u Tabbas na gaskata abinda
kunnuwa na s**a jiyo min, Ihun mace
ne daga can waje. Nayi maza na
sanya doguwar riga na dauki torch
light mai hasken tsiya k**ar fitilar
masu gadi na fita. Mutum biyu na
hanga acan gaba kadan cikin Daren
suna kokarin k**a wata matashiyar
budurwa tana zizzille musu. Hasken
fitilata ne ya sanya mutanen s**a
juya a guje s**a kule a cikin duhu.
Nayi maza na karasa wurin da
yarinyar ke tsaye tana karkarwa
k**ar
wacce ake ma gangi. ''Zo mu gudu''
nace cikin yanayin tsoro. Gyada kai
tayi alamar a'a ba zata tafi ba, tun
kafin ta ankara na fisgi hannunta
cikin nace mu bar nan wurin tun
kafin
su dawo su same mu don abinda
yasa
suke gudu sun zata bani kadai bane.
Na kashe fitilar dake hannuna duhu
ya mamaye wurin muka ruga a guje
ni da ita, muna zuwa kofar gida na
nayi maza na bude muka shiga na
mayar da kofar na rufe. Na shige
gaba
ta bi ni a baya, duk da na lura har
yanzu tana cikin matsananciyar
kaguwa da tsorata. Kai tsaye na
shige
cikin falo na kunna wutar lantarki
haske ya wadata a dakin, inda anan
ne na lura da raunin da s**a ji mata
a
kafarta da hannunta. Nayi maza na
dauko akwatin first aid nayi dressing
din ciwon sannan na mike nace mata
ki saki jikin ki, ban kawo ki nan don
cutar dake ba sai don taimakon ki.
Nan da k**e gani gida na ne kuma ni
kadai ne a ciki ba kowa, don bani da
mata. Ban bari tayi magana ba nace
mata ina zuwa! Na juya da sauri na
shige daki na nashiga tunanin wani
irin kaya zan bata ta sauya don
gaba DON SAMUN CI GABA
N WANNAN LITTAFI KAYI JIONG DA WANNAN GROUP DIN ҉٩(*´SÔ ŠÅÑÂĎ33Ÿ`*)۶҉By AdamcY IBRAHIM
SAI KUNZO
07/12/2015
GOOD MORNING...........
==YAYA ZANYI==
Wannan shine
tambayata. LABARINA:
Ni dai na
tsinci kaina acikin tsaka mai wuya
tsakanin wasu yan mata yan biyu
wanda na rasa yanda yanyi.
dafari
dai na fara alakatane da hasana
(ina nufin soyayya)mun dade
muna tare sai s**a kaura zuwa
wani gari,wanda fauwan hakan
yasa alakarmu tasamu rauni ba
k**ar da ba kodayake ance
"garin
masoyi baya nisa"
itama kuma
tafiyanta wannan garin keda
wuya sai samari s**ayimata
cocarindo(wato s**a dameta)
sobada gaskiya hasana da
husaina allah ya musu kyau da
zubi da tsari da duk wani namiji
yake bukata,kuma babu wani
saurayi dazai gansu baiyi
sha'awan dayarsu tazama tasaba.
to kasan mata ita hasana ganin
hakan samari sunyi mata yawa sai
tafara mantawa dani dakuma
alkawarinda yake tsakanina da
ita,domin dama ita yar gidan
masu haline,ni kuma alhamdu
lillah munada na rufin asiri,kuma
samarinda suke zuwa nemanta
suma yayan manyan mutanene
masu gari,masu manyan
motoci,kuma a daidai suke da
s**ashe mata duk irin kudin da
takeso domin susami soyayyarta.
a da bama iya wuni daya sai
munyi wata samada uku,kuma
duk abunda yafaru da dayanmu
sai dayan ya sani,a kwan a tashi
sai yazama wataran mukan ini
bamuji muryan junaba,hakan har
ya kaimu izuwa mukanyi kwana
biyu zuwa uku bamuyi wayaba.
TO DAGA NANNE LABARIN HUSAINA
ZAI SHIGA: Ita kuma husaina ganin
cewa ni saurayin yar uwartane sai
yazama tsakanina da ita akwai
mutunci sosai,kuma tana
girmamani,dan har ya kai idan
bata danniba kwana biyu tana
kirana a waya ta tambayeni lafiya
bata ganniba,to das**a kaura
s**a bar garinda nake,muncigaba
da mutunci tsakanina da ita ta
hanyar sadarwa da wasiku,k**ar
yanda nagaya muku hasana yanzu
ta shagala da samarinda takedasu
sabbi ya fara mantawa dani.
ita
kuma husaina mutuncin da yake
tsakanina da ita kara karfi yakeyi
har yazama kullum sai munyi
wata, kasan ita kuma zuciya tana
son wanda yake kula da itane,a
kwana a tashi nima bansan yanda
ya faruba kawai sai son husaina
ya k**ani kuma ina ganin itama
sona takeyi duk da cewa bamu
taba yin wannan maganan ni da
itaba,amma kasan lanarin zuciya
atambayi fuska.
TO GA INDA
MATSALAR TAKE: Bayan shekara
uku sai s**a dawo garinmu da
zama.
dawowarsu keda wuya sai
hasana ta dawo da sabon
soyayyata bayan da ta manta dani
saboda ta samu wadanda s**a
fini kudi,hasana a yanzu babu
wanda takeso k**ar ni,ni kuma
yanzu babu wanda zuciyata
takeso k**ar husaina.
na shiga
tsaka mai wuya,ina tsoron
nacewa husaina ina sonta taga
k**ar zamu ciwa yar uwarta
mutunci,kuma wata kila itama mu
bata da ita.
tambaya anan itace
YAYA ZANYI???.....
via Faruq
SHIN KO KA TABA TUNANIN YADDA MUKE SAYEN
WUTAR JAHANNAMA DA KUDIN MU?
SANNAN DA YADDA AKE BAMU ALJANNAT
KYAUTA.?
ALLLAHU AKBAR!!!
1. Wani daga cikin Magabata, ya taba fada wa
daya daga cikin 'ya'yansa haka ;
"Ko kasan cewa a kyauta ake shiga
Aljannah?
"Amma duk wanda ka ganshi a wuta sai da ya
biya kudi sannan aka sa shi a ciki?
Yaron yace "Wa'iyyazu Billah !!
Kamar yaya Baba?"
Baban ya cigaba da cewa "To matso kusa ka
kuma saurare ni da kyau yaro:-
(A.) Wanda yake c**a kudin sa yake biya.
(B.) Wanda yake shan giya ai da kudi ya yake
saye ya sha.
(C.) Wanda yake Zina sai ya biya kudi.
(D.) Wanda yake jin kida, kudi yasa ya sayi
kayan kidan.
(E.) Wanda yake zuwa wajen bokaye, kudinsa
yake kai masu kuma su raba shi da imaninsa.
Kaga duk wadannan ayyukan da aka lissafo
dukkan su kudi ake biya ayi su karshe kuma su
kai mutum ga wutar Jahannama.
Allah Ya kare mu !!! Ameen Ya Rabbil Aalameen.
"Baban ya cigaba da cewa:-
1. Nawa kake biya wajan yin Sallah?
2. Nawa kake biya in ka je masallaci?
3. Nawa kake biya in kaje ka saurari wa'azi?
4. Nawa kake biya in kayi Azumi?
5. Nawa ka biya Allah ya gafarta maka zunubban
ka lokacin da kayi Istigfari?
Da zaka ce mutum ya biya kudin Sallah kadai!
Dayawa sai mutane sun gudu sun bar Addinin
Allah.
Allah mun gode maka bisa ga ni'imarka.Amin
Allah kasa mu dace da Rahmar Ka da ni'imarKa
duniya da lahira, amin.
Ya Allah ka kare Addinin ka da bayinka masu
tsoranka.Amin
Allah Ka sanya wannan tunatarwa ta isa ga
mutane da yawa kuma ta anfani Musulmi masu
yawa Amin.
MEYAFI HAUSHI?
DOWNLOAD NA FILM YA YANKE A 98%
YAJIN AIKI NA WATA BIYAR ZAKAYI
GRADUATION
..
KYAUTAR CHECK 5MILLION AN MANTA BA
SIGNING
BUDURWARKA TAYI ACCIDENT DA SABUWAR
MOTARKA ELANTRA KASHEGARI TA AURI
ABOKINKA
ANBAKA KYAUTAR GIDA RAN DA ZAKA TARE
RUWA YACINYE
KA KAI CAJIN BLACKBERRY ANBAKA ITEL
KASAI MTN 750N ANKWASHE KUDIN
CALLERTUNE 700?
via UMAR
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Telephone
Website
Address
Bauchi
