TUNA BAYA BAUSHE MEDIA SAMINI SAUTI
Yuguda Tv
Yuguda Tv Page ne dake Bibiyan Dukan wani motsi na Siyasar Dr.Mal. Isa Yuguda Matawalen Bauchi a Apc
Isa Yuguda king wa naka
YUGUDA JAGORAN TALAKAWA
MALAM DR. ISA YUGUDA
(bawan Allah/mai takama da Ikon Allah)
Allah Ya Idda Nufi 2027. Amin Ya Hayyu-Ya Qayyum.
THE JAGORA SAYING
12/04/2026
Tsohon Gwamnan Jihar Bauchi, Malam Isa Yuguda, ya bayyana cewa shigowar Gwamna Bala Abdulkadir Mohammed cikin jam’iyyar All Progressives Congress zai zama ci gaba ga jam’iyyar.
Yuguda ya ce idan har Bola Ahmed Tinubu ya amince da duk wata s**a da aka taba yi masa a baya, babu dalilin da zai sa su ƙi ba da haɗin kai wajen karɓar Gwamna Bala cikin jam’iyyar.
A cewarsa, babu wani dalili na ƙin haɗin kai, yana mai jaddada cewa shigowar Gwamna Bala APC zai ƙara ƙarfafa jam’iyyar a jihar.
Ya bayyana hakan ne yayin wani taron kwamitin da ke duba yiwuwar karɓar Gwamna Bala Mohammed cikin jam’iyyar APC, inda ya bukaci ‘yan jam’iyyar su rungumi hadin kai domin ci gaban siyasa a jihar.
12/04/2026
KOWAMA YA AMINCE INJI JAGORA
Isa gwabnan yar bauchi anyi baza'akumaba
11/04/2026
IT'S NOW OFFICIAL APC INTEREST AND NOMINATION FORM COST!
APC Presidential form 100m,
Gov. 50m,
Senate 20m,
Reps 10m and
Assembly 5m.
ANYABAWA SHUGABA TINIBU BISA DAUKAN TSOHON GWABNAN JIHAR BAUCHI DR. MAL. ISA YUGUDA A MATSAYIN COORDINATOR NA RENEWED HOPE NA NORTH EAST
Alh Babai Aliyu Shugaban Yan wasan Gwaigwayo na jihar Bauchi shiya baiyana hakan wa manema Labarai yayin wani ganawa da s**ayi dashi
11/04/2026
YATABBATA KAZAMO JAGORA MATAWALLE
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Website
Address
Bauchi
740200
