20/10/2023
WATA MIYAR SAI A MAKWAFTA. wai yaushe zamu ga hakan a jahar Ta bauchi, Allah gamu gareka.
Dalibai 1,001 da gwamnatin jihar Kano ta biya wa kudin karatu a kasashen ketare za su bar Kano a ranar Juma’a kamar yadda Gwamnan jihar Abba Kabir Yusuf ya sanar a shafinsa na Facebook.
07/04/2022
Muna Kira da Babbar murya ga mahunkunta a jam'iyyarmu ta APC. A Gaugauta Rantsar da zabbabun chiyamomi na gundumomi a karamar hukumar Bauchi. Tunkafin lamarin ya zarce tunaninku, domin bazamu lamunci zalinciba.
21/03/2022
Abaya anmana abinda ake so munyi hakuri ayanzu kam bazamu lamuntaba.
Aduk gidajen Yan siyasa dake jihar Bauchi Babu gidan Dan siyasan dake da hakuri da juriya Kuma mai daura mabiyarsa akan turbar Son JAM'IYYA da yi mata ladabi da biyayya irin Jagoranmu H,E M.A ABUBAKAR ESQ.
Zamu zuba ido zuwa wani dan lokaci muga yanda son zuciyarsu zai kasance, domin daman ance son zuciya, bacin zuciya.
Babu ta'inda za'a mu muku biyayya bisaga wannan tsarin,
Abaya 2019 kunce maigidanmu bai iyaba kukaje Abuja kuka kitsa duk abinda kuka kitsa na ganincewa bashi aka sanarwa da nasarar saba, kuma cikin ikon Allah kunyi nasaran hakan.
Sannan shi KAURAN da kuke ganin shine zai muku abinda kukeso na son zuciyarku ba wai abin zai amfanin TALAKA ba, sai gashi shidin shine wanda yanuna muku GAZAWARKU ta kowace sako.
Dan haka babu ta yanda za'ayi ku kukawar mana da tuwonmu ayayin da Jagoranmu yake kan karagar mulki, ta hanyar kiyayya da bakantashi a idon duniya akan abinda ba gaskiya ba kuma yanzu kuce mubi ku.
Da inbiku kuwa GARA nima na kwaikwayi abinda wasu JIGOGI a APC sukayi a zaben 2019.
Tunda kun rigada kun nunawa duniya cewa asiyasan yanzu babu zancen karewa JAM'IYYA mutuncin kanta dana Yayanta, kuma abin ba'a yinsa Dole kuma kowa ra'ayinsa yakesa.
Babu ta yanda za'ayi ka tureni Kuma kazo kace Wai inbika abaya.
Akwai gidajen wayanda tare mukayi Gwagwarmaya aka kadamu, kafin sukayi sha'awar fitowa takara bayan faduwarmu.
To irin wadannan gidaje akwai alaka wanda insune zamu iya lamunta murarrashi zuciyarmu muyi tafiyar gidansu, inhar su sukayi nasara azaben fidda Gwani Mai karato wa.
Amman akasin haka kuwa, cin tuwon kishiya .......
Alkasim
12/11/2020
Baba visit Ondo for projects commissioning.. See ppppplllleeeeee..... The love still growing n growing.. If u r sad take BOSKA and sleep off.
07/11/2020
Minista Dr Isah Ali Pantami yaje mika sakon ta'aziyya ga Shekh Kabiru Haruna Gombe sakataren kungiyar Izala na kasa jibwis. Bisa rasuwan mahaifiyar sa.
Allah ya jikan ta da rahama yasa Aljannan fiddaucice Makomar ta.
29/11/2018
PRESS RELEASE
29/11/2018
ARREST OF PRINCIPAL SUSPECT RESPONSIBLE FOR THE CRISIS IN YELWA TSAKANI AREA OF BAUCHI METROPOLIS ON SUNDAY 18/11/2018:- PATRIC ZUMUNTA alias (DADY BADIKO)
You may recall that on Sunday 18/11/2018, Bauchi State Police Command arrested seventy six (76) suspects in response to crisis in Yelwa Tsakani area of Bauchi metropolis, following a fight between two rival groups of youths at a birthday party organized by one Patrick Zumunta alias (Dady Badiko) over a girlfriend, which led to the death of three (3) innocent persons and destruction of two (2) houses and a car in the area.
Since then, the Command in collaboration with other Sister Security Agencies have been making frantic efforts to ensure maintenance of law and order in the area and equally to bring the perpetrators to book. After the unfortunate incident, the aforementioned principal suspect Patrick Zumunta alias (Dady Badiko) ‘m’ 26 yrs, ran away and hid in Jos, Plateau State in order to avoid arrest.
However, following credible intelligence, on Monday 26/11/2018, operatives attached to State Intelligence Bureau (SIB) of the Command intercepted and arrested the Suspect on his way from Jos to Bauchi. The suspect is currently being investigated at the State Criminal Investigation and Intelligence Department (SCIID) after which he will be charged to court.
Once again the Command is determined to ensure that all perpetrators of the crisis will be brought to book, and solicit for the cooperation and understanding of good citizens of the State in its effort to make the State peaceful.
DSP KAMAL DATTI ABUBAKAR,
POLICE PUBLIC RELATIONS OFFICER,
FOR: COMMISSIONER OF POLICE
BAUCHI STATE POLICE COMMAND.
29/11/2018
New Police Salary Structure
1= Police Constable (PC) II - N84,000
2= Police Constable (PC) I - N86,000
3= Sergeant Copral (SC) - N96,000
4= Sergeant Major (SM) - N119,000
5= Inspector Of Police (IP) II - N167,000
6= Inspector of police (IP) I - N254,000
7= Assistant Superintendent of police (ASP) II - N271,000
8= Assistant Superintendent of police(ASP) I - N296,000
9= Deputy Superintendent of police (DSP) - N321,000
10= Superintendent of Police (SP) - N342,000
11= Chief Superintendent of police (CSP) - N419,000
12= Assistant Commissioner of police (ACP) - N483,000
13= Deputy commissioner of police (DCP) - N531,000
14= Commissioner of police (CP) - N1.5million.
I hope no policeman will collect 20 Naira again and Bail will be free!
Thank you Mr President
28/11/2018
Komitin Sasanta ýaýan jam’iyyar APC kan rikicin da ya biyo bayan zaɓen fidda Gwani jam'iyyar sun iso jihar Bauchi karkashin Maigirma Gwamnan jihar Nasarawa Alh. Umaru Tanko Almakura
!
!
!
!
!
!
Lokacin da yake fayyace hakikanin aikin komitin Gwamna Umar Almakura ya bayyana cewa babban aikin komitin nasu su shine su samar da zaman lafiya, daidaito/sasanto da rarrashi tsakanin "yan asalin Jam'iyar APC a Arewa Maso Gabas baki daya.
Inda ya kara da cewa sun kasance a fadar Gwamnatin Jihar ne saboda su gabatar masa da mambobin komitin kamar yadda uwar Jam'iyar APC ta Kasa ta turo su. Ya kara da cewa komitin su zata gana ne da "yan asalin Jam'iyar APC na Jihohin Bauchi da Gombe a cikin garin na Bauchi Domin jin koke koken su da kuma rarrashin wanda suke kallon cewa an musguna musu a lokacin Zeben fidda Gwani na jam'iyyar APC.
A nasa jawabin Maigirma Gwamnan jihar Bauchi Muhammad Abdullahi Abubakar Esq, ya bayyana cewa tun bayan nasarar da ya samu a zaben fidda gwani shekara ta 2015 keda wuya ya kai ziyarar neman goyon bayan wadanda ya kada su saboda a hada kai a ciyar da Jihar Bauchi gaba.
Bayan haka Mai girma Gwamna ya jaddada goyon bayan sa ga tsare-tsaren da Jam'iyar APC take gudanarwa kamar yadda ya saba mata biyayya da tarayya ingantacce.
A karshe yayi musu addu'ar Allah Ya basu ikon gudanar da wannan aiki nasu da aka dora musu cikin sauki da nasara.
23/11/2018
Gwamnan Bauchi Mohammed Abdullahi Abubakar Esq, ya ziyarci makaratan Marayu da yara marasa galihu. Dake jahar Bauchi .
Gwamnan ya ziyarci makarantanne dan gane wa idanunsa yanda ake kulawa da daliban dake makarantan, dakuma yanda ayyukan gyaran makarantan yake tafiya.
Makarantan ankirkiretane dan baiwa Marayu da Yara marasa galihu karatu da sana'o'in dogaro da kai kyauta,karkashin Jagorancin Gwamna M•A ABUBAKAR.
Moh'd Alkasim ,
Mataimaki na musamman wa Gwannan Jihar Bauchi a fannin Sadarwa na Zamani .
22/11/2018
ABI LIMAN KO A CHANJA MASALLACI
ABI M. A KO A CHANJA JAHA KOWA
Second term is loading........