Dankade ward youth for Sen. Shehu Buba Umar

Dankade ward youth for Sen. Shehu Buba Umar

Share

Sen Shehu Buba Umar Insha Allahu

01/05/2025
21/11/2024

Allahumma Ameen ya hayyu ya qayyum

17/08/2024

Bu daddi yar wasika""""""""
Zuwaga yan bauchi central zone

Sen. Shehu Buba umar Ya tuna asirin da mu yan jahar bauchi ma bamu taba sani bah sai yanzu sabo da ganin yanda ake mana bada kala ta kudi da kayan abinci

Toh fah yan bauchi ta kudu ko yanzu kwalli ta biya kudin sabulu domin Sen Shehu Buba Umar yayi kokare ya yayi aiki tukuru domin yankinsa ya bada jari yara bah appointment yayi aiyuka kala kala sudai sunyi sa"a gaskiya

mudai ayankin mu muna ganin yanda ake mana mulkin k**a karya

Aikinsa bah iya nan ya tsaya bah ya kuma kara tuna asirin kujirar majalistar dantawa tayanda munsan duk halinda kujirar take ciki ta samun aiki ne ko kuma bada jari ko raba appointment ya taimakin yankin sah sosai 2027 governor ya ragiwa wannan bawan allah kawai da ixinin ubangiji kuma zaiyi

Allah ka yuwa wannan bawa nawa kujirar Governo ta yanda zai kara taimakon jahar bauchi baki daya

By

17/08/2024

Ku Fada MUSU MUJADDADI DAYA NE DUK JIHAR BAUCHI

16/08/2024

DISTINGUISH HONORABLE SENATOR SHEHU BUBA UMAR MUJJADADIN TALAKAWAN NIGERIA GOVERNOR GOBE IN SHA ALLAH 2027

Want your business to be the top-listed Government Service in Bauchi?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Website

Address


Bauchi