Alh. Mustapha B Goni For Chairman Bursari L.G 2021

Alh. Mustapha B Goni For Chairman Bursari L.G 2021

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Alh. Mustapha B Goni For Chairman Bursari L.G 2021, Political organisation, Bukar Abba Ibrahim Way Damaturu, Damaturu.

Photos from Alh. Mustapha B Goni For Chairman Bursari L.G 2021's post 17/01/2021

...

...

. . dattijon arziki wakili nagari kayi mungani mun shaida, kana kishin Al'ummarka kowa ya tabbatar da haka.

a matsayin Wakili kuma shugaba na qaramar Hukumar Bursari Domin dawo da martaban L.G.A namu...

Dan samin Ingantacciyar rayuwa damu da iyalanmu...

domin kare Martaban dokiyar mu...

Dan kyautata tsarin karatun yaranmu...

Dan samin kekkyawar kulawa da noman mu na zamani...

Dan inganta ruwanshaa a gidajen mu...

Shugaba mai Adalci kayi mungani mun shaida Allah ya taya maka ya baka nasara cikin wannan tafiyar alkhairy da kasa agabanka...Amin

Nasara daga Allah yake kuma Allah shine zai baka mulki Dan cigaban al'ummar Bursari L.G.

. shugaba mai jiran gado da yardan Allah

Photos from Alh. Mustapha B Goni For Chairman Bursari L.G 2021's post 15/01/2021

ALHAMDULILLAH !
ALHAMDULLILAH !!
ALHAMDULLILAH !!!

Today Being The 15th Of January 2021,
Has Purchased Expression Of Interest Form For The Forthcoming February 27th Local Government Elections In Yobe State.

We Are Very Confident And Optimistic That Baa Mustapha Bukar Goni Will Come Out Victorious And Perform Better For The Interest Of The Good People Of Bursari Local Government Area In Shaa Allah. Power And Authority Belongs To Almighty Allah And In Him We Put Our Trust.
🤲🏻🤲🏻🤲🏻
Allah Ya Bawa Dattijon Mu Sa'a Da Nasara.

Imam Abubakar Almangawy ✍🏻....

Photos from Alh. Mustapha B Goni For Chairman Bursari L.G 2021's post 13/01/2021

Bismillah Arrahmanirraheem...

Al-hamdulillah

Al'ummar Bursari L.G Sun tabbata marasa manta Halacci...

Al'umma daga wurare daban daban sun halarta a Dapchi headquarter na Bursari L.G Dan Raka Hon. Mustapha B Goni Gabatar da kansa wa jam'iya a matsayin dan takaran chairman na Bursari L.G...

Kowa na murna dajin cewa Hon. Mustapha B Goni ya amsa Kiran talakawansa... A cikin jawabin sa Hon. Mustapha B Goni yace shi bai tsaya takara dan ya tara dukiya bah Sai Dan kawo gyara da kuma ayyukan cigaban Bursari L.G...

Al'umma suntabbar dacewa haryanzu suna cingajiyar ayyukam Alheri dayayi musu a baya...

Muna rokon Allah ya sanyawa wannan tafiya Albarka ya bawa Hon. Mustapha B Goni nasarar zama shugaban Bursari L.G Dan chigaban Al'umma.

Photos from Alh. Mustapha B Goni For Chairman Bursari L.G 2021's post 13/01/2021

Today is the day... A Brighter and joyful Day for the people of Bursari L.G!!!

Insha Allah Today Hon. Mustapha B Goni will officially Express his interest to contest for the council Chairman...

Nasrun minallah

Venue : Dapchi
TIME : 10:30 🕘 AM PROMT

COME ONE COME ALL

YOUR SUPPORT AND PRAYERS IS NEEDED FOR SUCCESS OF THIS MOVEMENT

Want your business to be the top-listed Government Service in Damaturu?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Website

Address


Bukar Abba Ibrahim Way Damaturu
Damaturu