Face To Face

Face To Face

Share

APC Victory

Photos from Face To Face's post 29/03/2025

Kungiyar Face2face tana kara miki sakon godiyarta ga Mai girma Shugaban gammayyar kungiyoyin siyasa na Jihar Yobe woto Alhaji Boss Bature Goniri, bisa namijin kokari da yayi na bawa kungiyar kudi dan hidimar sallah

Shugaban kungiyar Idris Aminu Umar ya miki godiyar ne a yayin da yake bayani ga mambobin sa na wannan kungiya irin kokari da ba shatima yakeyi

Daga karshe yace wannan kungiya tana kara jaddada mubaya'arta ga gwamnatin Mai Girma HON Mai Mala Buni, yace muna nan kan hanyar Gwamna sai abinda yace ayi zamuyi

Naku
Hauwa Muhammad.

Want your business to be the top-listed Government Service in Damaturu?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Website

Address


Yobe
Damaturu
620231