jama.ar dambatta da kewaye

Call Directions Website Contact the organization

jama.ar dambatta da kewaye education

16/05/2026

ALHAMDULILLAH YAU ZA A GUDANAR DA ZABEN FIDDA GWANI NA JAM'IYAR APC A KANANAN HUKUMOMIN DAMBATTA DA MAKODA, NA MAJALISAR KASA.

MUNA TAYA ALHAJI RABI,U SHEHU LIMAMIN WAKA DAMBATTA MURNAR AURENSA DA YAYI SATIN DA YAGABATA, MUNA ADDU,A ALLAH YA SANYA...
15/05/2026

MUNA TAYA ALHAJI RABI,U SHEHU LIMAMIN WAKA DAMBATTA MURNAR AURENSA DA YAYI SATIN DA YAGABATA, MUNA ADDU,A ALLAH YA SANYA ALBARKA.

15/05/2026

me kuke tunawa dajin wakar nan

Natasha, sanata daga jihar kogi ta tsakiya, ta tsallake matakin tantancewa, bayan sayen Form a jam'iyyar PDP. Ana kyauta...
15/05/2026

Natasha, sanata daga jihar kogi ta tsakiya, ta tsallake matakin tantancewa, bayan sayen Form a jam'iyyar PDP.

Ana kyautata zaton zata fafata da tsohon Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello. A kujerar takarar sanatar shiyyar Kogi ta tsakiya.

Shin wa kuke fatan yayi nasara ?

To wannan kenan
08/05/2026

To wannan kenan

APC ta bai wa Hon. Murtala Musa Kore takarar majalisar jiha ta Danbatta.

27/11/2025

Jama,a Assalamualaikum warahmatullah, A yau 27/11/2025 akwai wani baban labari Mai dadin ji daga gwabnatin kano da ya tinkaro wannan yanki namu na dambatta.

Address

Opp General Hospital
Dambatta

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when jama.ar dambatta da kewaye posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to jama.ar dambatta da kewaye:

Shortcuts

Share

Category