Tunibu Danmodi Go Again

Directions Website

Tunibu Danmodi Go Again This Account Coordinate all the activities of Tunibu Danmodi Go Again in Jigawa State.

Tunibu Danmodi Go Again
25/01/2026

Tunibu Danmodi Go Again

25/01/2026

Tunibu Danmodi Go Again

✌️💯

Gaisuwar Juma’a MubarakA madadin Tinubu Danmodi Go Again, muna miƙa gaisuwar Juma’a mai albarka ga al’ummar Musulmi baki...
23/01/2026

Gaisuwar Juma’a Mubarak

A madadin Tinubu Danmodi Go Again, muna miƙa gaisuwar Juma’a mai albarka ga al’ummar Musulmi baki ɗaya.

Muna roƙon Allah (SWT) Ya karɓi ibadunmu, Ya gafarta mana kurakuranmu, Ya zuba mana albarka a rayuwa da arziki, Ya kuma kawo zaman lafiya da haɗin kai a ƙasarmu.

Allah Ya sa wannan Juma’a ta zama sanadin alheri, nasara da sauƙin al’amura a gare mu baki ɗaya.

Juma’a Mubarak!

Hon. Abubakar Yaroro Hadejia
State Chairman
Tunibu Danmodi Go Again.

SANARWA GA AL’UMMA DA MABIYAAssalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuh.Muna sanar da daukacin al’umma, musamman mabiya ...
22/01/2026

SANARWA GA AL’UMMA DA MABIYA

Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuh.

Muna sanar da daukacin al’umma, musamman mabiya da magoya bayan Mai Girma Gwamna, cewa an yanke shawarar canja sunan kungiyar “Danmodi Go Again” zuwa “Tinubu Danmodi Go Again.”

Wannan sauyin suna ya zo ne domin kara karfafa goyon bayanmu ga:

Mai Girma Shugaban Kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu (GCFR)

Da kuma Mai Girma Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, FCA

Kungiyar “Tinubu Danmodi Go Again” za ta ci gaba da bin manufarta ta tallafa wa shugabancin nagari, wanzar da zaman lafiya, da kuma bunkasa ci gaban al’umma.

Muna rokon dukkan mabiya da magoya bayanmu su karɓi wannan sauyi cikin fahimta da hadin kai, domin cimma muradun da muka sa a gaba.

Allah Ya sa albarka.

Hon. Abubakar Yaroro Hadejia
State Chairman.

His Excellency. A symbol of unity, strength, and visionary leadership.
22/01/2026

His Excellency.
A symbol of unity, strength, and visionary leadership.

Danmodi Go Again
16/01/2026

Danmodi Go Again

Farin Cikin Kauye Da Birni Rt Hon Qs.Haruna Aliyu Dangyatin Fniqs Rqs Ina Matukar Godiya Da Kulawarka Allah Swt Yasaka M...
10/01/2026

Farin Cikin Kauye Da Birni Rt Hon Qs.Haruna Aliyu Dangyatin Fniqs Rqs
Ina Matukar Godiya Da Kulawarka Allah Swt Yasaka Maka Da Alkairi Ameen Baba🙏

Hon. Abubakar Yaroro Hadejia

BIRTHDAY WISHES TO THE VISIONARY SPEAKER OF OUR TIMEHappy Birthday to our dear political mentor and father figure,Rt. Ho...
06/01/2026

BIRTHDAY WISHES TO THE VISIONARY SPEAKER OF OUR TIME

Happy Birthday to our dear political mentor and father figure,
Rt. Hon. QS Haruna Aliyu Dangyatin FNIQS, RQS.

On this special day, we celebrate a leader whose wisdom, integrity, and guidance continue to inspire many of us, especially the young people who look up to your exemplary journey in leadership and public service. You have not only shown us the right path but have also remained a pillar of support, mentorship, and encouragement.

On behalf of the Danmodi Go Again Movement, the youths of Jigawa State deeply appreciate your unwavering commitment to development and progress across our communities. Your contributions in leadership, public infrastructure, youth empowerment, and inclusive governance have brought positive transformation and renewed hope. The development strides you champion continue to open opportunities for young people and strengthen our belief in purposeful leadership.

As we celebrate your birthday today, we pray that Almighty God blesses you with long life, good health, and greater wisdom to continue serving humanity and our dear Jigawa State. May this new chapter bring more achievements, fulfillment, and divine guidance. Congratulations, sir and happy birthday once again from all of us in the Danmodi Go Again Movement.

Hon. Abubakar Yaroro Hadejia
Chairman Danmodi Go Again
(CEO Maigoro BDC)

Gabatar da Appointment Letter ga Coordinator na Maigatari Local Government, na kungiyar Danmodi Go Again, karkashi jagir...
25/12/2025

Gabatar da Appointment Letter ga Coordinator na Maigatari Local Government, na kungiyar Danmodi Go Again, karkashi jagiranchin jajittachen matashinan Hon. Abubakar Yaroro Hadejia.

24/12/2025

Address

Ck YC Plat No 6, Gida Dubu Yadi Dutse LGA
Dutse

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tunibu Danmodi Go Again posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share