09/01/2026
R I P😭. We mourn the loss of our grandmother, who departed this life today in Bakori L.G. Rafin Kanya. Oh Allah, she has gone back to you today. Oh Allah, pardon her shortcomings. Life is indeed transient. Some individuals pass away in their sleep. Oh Allah, when our time comes, may our last words be LA ILAHA ILLALLAHU MUHAMMADURRASULILLAH S A W. Ameen🤲🙏
18/11/2025
Gashi Soja mai kishin kasa
Ga kyakkyawar mu'amala
Ga ilimin addini dana boko
Ga taka tsantsan da duniya
Ga girmama manya
Ya zama wajibi mu kira ka
MAL SALEH YUSUF KURAMI
10/08/2025
'Yan Amana!
Masu yi dan Allah!!
Allah ya kara sutura duniya da lahira
13/07/2025
Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji'un
"From Allah we come, and to Him we shall return."
On behalf of Rafin kanya youth Media Team , extends our heartfelt condolences to the family, friends, and associates of former President Muhammadu Buhari over his passing.
This is a great loss not only to his family but to the nation at large. May Almighty Allah forgive his shortcomings, grant him Jannatul Firdaus, and give his family and loved ones the strength to bear this irreparable loss.
May his legacy of service to Nigeria be remembered with respect and honor.
Signed:
ALHASSAN IBRAHIM RAFIN KANYA
KURAMI/YANKWANI APC MEDIA FINANCIAL SEC. II &
chairman Rafin kanya youth Media Team.
25/06/2025
Sadaukarwa domin taya murna ga wasu daga cikin abokan tafiya dakuma Godiya da fatan Alkhairi ga .
da sauran duk wadanda s**a amfana.
Muna addu'a Allah yasanya albarka shi kuma
Allah yabiya masa duk bukatun sa
10/06/2025
INNALILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJIUN!!
A Madadin Wannan team mai Albarka muna amfani da wannan dama domin miƙa sakon Gaisuwar mu ga iyalai, dangi, masoya da duk daukacin al'ummar karamar hukumar Bakori abisa wannan babban rashi da muka yi na shugaba kuma jagora abin koyi.
Allah yajikan shi da Rahmah, Allah yasa Aljanna ce makomarsa.
Hon. (Mahmud Ibrahim) a miƙa mana Gaisuwa.
08/06/2025
Mun tsaya tsayin daka domin kishin yankimu ( KURAMI/YANKWANI First)
Hon Mahmud Ibrahim , Mun gode, Allah ya saka da Alkhairi.
28/05/2025
A Madadin dukkan members na wannan page namu mai albarka: muna mika saqon ta'aziyyar mu ga ɗaya daga cikin shugabannin mu kuma ɗan gwagwarmaya ( ). Abisa Rasuwar babban 'yarshi da yayi wato safiyyatu Tukur.
Allah yajikan ta, Allah yasa Aljanna ce makomarta. Amin ya Allah.
27/05/2025
Matashi kuma Adali
Ga ado kuma ga fara'a
Ja muje
07/05/2025
Alhamdu lillah, Muna miqa saqon godiya daban gajiya ga wadanda s**a zo wajen jana'iza da wadanda s**a kiramu s**a mana ta'aziyya da wadanda s**ayi addu'a Allah yajikanshi, Allah ya sakama Kowa da Alkhairi, Allah ya haɗamu a ladan.
Allah yasa Aljanna ce makomarmu damu dashi mamacin. Allah ya Allah!!
07/05/2025
INNALILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJIUN, KAKANMU ALHAJI ALIYU RAFIN KANYA. ALLAH YASA ALJANNA CE MAKOMA.
AMIN YA ALLAH