30/03/2026
Hon. Hamza Sulaiman ya aje mukamimsa na commissioner domin tsayawa takara
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Funtua People's Movement, Political organisation, Funtua.
30/03/2026
Hon. Hamza Sulaiman ya aje mukamimsa na commissioner domin tsayawa takara
18/03/2026
Gaskiya an raina mutanenmu, nan wani honourable ke raba ma tsohhi rariya da sunan tallafi. Dole fa mu Farka mu yaki mutanen nan da gaske domin rainin yay yawo. Haba jama'a rariya fa ko uwasshi zasu tankada oho
Bahisul-haq Al-hassan
Isiyaka Salisu Bahaushe
Umar Musa Matazu
Ahmad Sabiu
12/03/2026
In another twist HE Amini Waziri Tanbuwal has resigned his membership from the Peoples Democratic Party. No further statement was made as to his next move so far, but may likely join the African Democratic Congress ADC going by the recent happenings.
11/03/2026
Yau na ga rashin sanin darajar da kima na mutanen, yanzu ace a zo har inda kuke sana'a a sace maku shanu har 19 ba tare an kawo maku dauki ba b***e a iya kwato maku shanun, amma a haka wai ku ke kai wa shugan karamar hukuma ziyarar godiya da ban gajiya. Abinda ban gane ba anan shine godiyar bari a sace maku shanu kuke koh na kin kawo maku dauki cikin kuke. Allah wadaran naka ya lalace
17/12/2025
Ashe tabewar yan siyasa Funtua ta Kai haka? Wannan abin kunya har ina
10/11/2025
Innalillahi wa inna ilaihirraji'un
Funtua munyi babban Rashi Allah ya jikan babanmu, malaminmu, limaminmun
Allah ya bamu hakurin rashin shi
I gained 7,885 followers, created 12 posts and received 503 reactions in the past 90 days! Thank you all for your continued support. I could not have done it without you. 🙏🤗🎉
Naji an ce mai garin garinmu ya ba wani yaro kyautar keke hadda Tara Yan media aka dauki hoto sannan anyi wasu jawabai da ke nuna kamar an wani abin a yaba
21/09/2025
Kun gane batun koh sai na maku bayani
I got over 100 reactions on one of my posts last week! Thanks everyone for your support! 🎉
Zuwa yanzu dai anta jirwaye mai kamar ruwa, koma dai menene Allah sa mu ji alkhairi.
Zuwa ha lalle zarkin kamu, na gaba da kai ma sun wuce Kai sai tsaya gadin duniya