23/02/2023
Updated emergency contacts of all Police Commands.
Founder anti corruptionnetwork, Democratic evangelist and privet investigator peace
23/02/2023
Updated emergency contacts of all Police Commands.
22/02/2023
Do you know the delimitation data for election?
✓ 18 Political Parties
✓ 93,469,008 Registered Voters
✓ 1,491 Electoral Constituencies
✓ 774 Local Government Area
✓ 8,809 Registration Areas/Wards
✓ 176,846 Polling Units
✓ 15,331 Contestants
14/02/2023
Wasu daga cikin bankunan NIGERIA sun fara bada kwandaloli 🎤
02/02/2023
Jimeta Flyover in Adamawa State ❤
📷- Triacta
24/01/2023
Kogi state, NIGERIA 🇳🇬
20/01/2023
Ondo state, Nigeria 🇳🇬
Ranar 'yancin dan Adam ta Duniya...wanne hakkin aka taba tauye maka/ki?
06/09/2022
- Gwamnatin tarayya
Mun yi iya bakin kokarinmu wajen kawo karshen yajin aikin ASUU.
Ran Talaka ne kadai bai yi tsada ba yanzu a Nijeriya. 😔
09/08/2022
An saki Jolly Nyame da Joshua Dariye daga gidan yarin Kuje.
03/08/2022
Cigiya Cigiya Cigiya
Assalamu alaikum
Muna cigiyar yar uwa Khadija Sanusi Danbunburutu Funtua, tabar gida kusan kimanin kwanaki takwas da s**a wuce.
Khadija dai kurmace bata magana, duk wannan Allah yasa ya ganta ko kuma yaji labarin inda take ataimaka a tuntubi wadannan bayin Allah ko wata hukuma mafi kusa.
👇
08106398203
08060671013
Sanarwa Daga : Abdulladifu Salisu Dan Aya Funtua