Gombe Transformation Initiatives

Directions

Gombe Transformation Initiatives Changing the Future of Gombe North Youth

27/09/2026

ZIYARAR TAโ€™AZIYYA DAGA GARIN KANO

Maigirma Sardaunan Gombe Dr. Jamil Gwamna, ya kai ziyarar ta'aziyya ga Mal Ibrahim Sani Shawai da iyalansa bisa rasuwar mahaifinsu.

An gabatar da ziyarar ta'aziyyar ne a garin Kano, Dawakin Tofa. Alh Ibrahim Sani Shawai ya kasance mai magana da yawun Maigirma Sardauna tsawon shekaru, wanda ya rasa mahaifinsa kwanaki biyu da s**a gabata.

Wannan rashin ne ya sa Maigirma Sardauna ya yi tattaki har zuwa Kano domin jajanta masa tare da nuna alhinin wannan babban rashi.

A yayin ziyarar, Maigirma Sardauna ya yi addu'ar Allah ya jikan marigayin da rahama, Ya gafarta masa, ya sa Aljannatul Firdausi ce makomar sa, sannan ya ba iyalai da yan uwa hakurin jure wannan rashi.


27th Sept, 2026

14/09/2026

Sardaunan Gombe pays condolence visit to late Shehu Bayero's family

He prayed Almighty Allah to forgive the deceased's shortcomings, grant him eternal rest and admit him into Jannatul Firdaus.

https://www.facebook.com/share/p/1DNHm9DPDk/
18/08/2026

https://www.facebook.com/share/p/1DNHm9DPDk/

๐—š๐—ผ๐—บ๐—ฏ๐—ฒ ๐—ป๐—ฒ๐—ฒ๐—ฑ๐˜€ ๐—ด๐—ผ๐˜ƒ ๐˜๐—ต๐—ฎ๐˜โ€™๐—น๐—น ๐—ฎ๐˜๐˜๐—ฟ๐—ฎ๐—ฐ๐˜ ๐—ถ๐—ป๐˜ƒ๐—ฒ๐˜€๐˜๐—บ๐—ฒ๐—ป๐˜, ๐—ฐ๐—ฟ๐—ฒ๐—ฎ๐˜๐—ฒ ๐—ผ๐—ฝ๐—ฝ๐—ผ๐—ฟ๐˜๐˜‚๐—ป๐—ถ๐˜๐—ถ๐—ฒ๐˜€ โ€“ ๐—š๐˜„๐—ฎ๐—บ๐—ป๐—ฎโ€™๐˜€ ๐—ฎ๐—ถ๐—ฑ๐—ฒ
Gwamna's aide highlights the need for a Gombe governor who can attract investment and create opportunities ahead of the 2027 election....

๐—ฅ๐—ฒ๐—ฎ๐—ฑ ๐Ÿ๐ฎ๐ฅ๐ฅ ๐ฌ๐ญ๐จ๐ซ๐ฒ ๐ข๐ง ๐ญ๐ก๐ž ๐œ๐จ๐ฆ๐ฆ๐ž๐ง๐ญ๐ฌ

15/08/2026

Wani Dattijo kenan yake bada Shaidar irin Alkhairan da Dr. Jamil Gwamna (SARDAUNAN GOMBE) yayi ga Al Ummar Karamar Hukumar Kaltungo

SARDAUNAN GOMBE ALKHAIRI NE 2027 INSHA ALLAH

Address

Gombe

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gombe Transformation Initiatives posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share