ASG Support Group

Call Directions

ASG Support Group Official Media Page of Abduljabbar Surajo Guga. AbdulJabbar Surajo Guga, Founder and Chairman of Guga Global Foundation. Joseph, Missouri, USA.
(1)

PDP Candidate for the House of Representatives, Bakori Danja Federal Constituency 🇳🇬✊️✅️ *ADADE ANAYI SAI GASKIYA* Director of Information Technology, Northwest Health Services in St. I was born into the Family of Late Alhaji Surajo Bawa Guga of Guga Village in Bakori LG of Kastina and Hajiya Sa'adatu Ibrahim of Daura, Daura LGA of Kastina. I attended several schools, including Islamic schools in Nigeria, before moving to the United States of America for higher education in 2007. I worked and gained many experiences during my journey in the United States of America, starting as a student worker, and I am now the Director of Information Technology for an American Health Care Organization. I'm a Microsoft Certified Professional (MCPS), Microsoft Certified Solutions Associate (MCSA), and hold other ITC-related certifications. I'm a proud member of his community and engaged in several community development programs. As part of his initiative to give back to society, he built a community computer center in his village, Gug, in the Bakori LGA of Katsina State. My Foundation has focused on assisting orphans and those less privileged across Katsina State.

Mun saka muku Wannan gagarumin challenge din namu na Sabuwar wakar dan takarar mu mai suna Abduljabbar Surajo Guga Sunan...
19/10/2026

Mun saka muku Wannan gagarumin challenge din namu na Sabuwar wakar dan takarar mu mai suna Abduljabbar Surajo Guga Sunan wakar
“A Bakori Da Danja”.

🔎 ABUBUWAN DA ZA MU DUBA:

1️⃣ Ingancin video
2️⃣ Basira da ƙirƙira — sabon salo na musamman
3️⃣ Saka hoton ɗan takara a ƙasan video
4️⃣ Amfani da hashtags ɗin da aka bayar

🏆 KYAUTUTTUKAN CHALLENGE:

🥇 Na 1 — ₦500,000
🥈 Na 2 — ₦300,000
🥉 Na 3 — ₦200,000
🎖️ Na 4–13 — ₦50,000 kowanne

Muna son ganin video mai inganci, mai ɗaukar hankali, kuma mai nuna irin basirar da kuke da ita. ✨🔥

Da zarar kun gama, ku yi posting sannan ku yi tagging na:

Fateemah Usman Muhammad
Abduljabbar Guga


Kuma ku tura link din video ɗinku ta wannan lambar:
📱 0913 199 2239

⏰ Challenge ɗin zai kasance na tsawon makonni 4.

Don haka ku zo da basirarku, ƙirƙirarku, da naku salon! 🔥🎥

Allah Ya ba mai rabo sa’a. Amin. 🤲❤️

Adade Anayi, Sai Gaskiya.


🇳🇬


Amb. Abduljabbar Surajo Guga na cigaba da ziyartar ƴan asalin ƙananan hukumomin Bakori da Ɗanja mazauna birnin tarayya A...
10/10/2026

Amb. Abduljabbar Surajo Guga na cigaba da ziyartar ƴan asalin ƙananan hukumomin Bakori da Ɗanja mazauna birnin tarayya Abuja.

A ranar juma'a 08-10-2026 ɗan takarar kujerar majalisar tarayya na kananan hukumomin Bakori da Danja a jam'iyyar PDP Amb. Abduljabar Surajo Guga ya ziyarce su a inda suke harkokin kasuwancin su a Abuja.

Wuraren da aka ziyarta sun hada da Kubwa, Tifa Garage, Yankaji Kubwa, Die-Die, Marabar Yanya da kuma Wuse.

A dukkan inda aka ziyarta ɗan takarar kujerar majalisar tarayya na kananan hukumomin Bakori da Danja Amb Abduljabbar Surajo Guga yana samun kyakkyawar tarba daga wadannan al'umma.

Tare da bashi tabbacin cikakken goyon bayan su gareshi duba da wannan karamci da ya nuna masu tun kafin su zabesa, baya ga sauran abubuwan alkairi da yake yima al'ummar wannan yanki.

A nasa bangaren Amb Abduljabbar Surajo Guga ya na nuna jin dadin sa a duk inda ya halatta bisa kauna da soyayya da ake nuna masa, tare da basu tabbacin cigaba da kokarin wannan zumunci.

Daga ya roki alfarmar su da wadanda suke a karkashin su a zaben dake tafe da su zabi jam'iyyar PDP tun daga sama har kasa domin cigaba da amfana da romon dimokradiyya.

09/10/2026

Abaca area

09/10/2026

Juwa area

09/10/2026
09/10/2026

Kubwa tipa garage

09/10/2026

Kubwa Abuja

09/10/2026

Kubwa

Address

Guga

Telephone

+2348144446474

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ASG Support Group posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share