Dairar Gumel

Directions

Dairar Gumel Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Dairar Gumel, Public Service, Gumel, Gumel.

Kai Tsaye daga wurin Katamar Maulidin Manzon Allah (Sawa), dake gudana a Bakin Kasuwa, Masallacin Malam Dan Gari.
16/10/2026

Kai Tsaye daga wurin Katamar Maulidin Manzon Allah (Sawa), dake gudana a Bakin Kasuwa, Masallacin Malam Dan Gari.

Katin Gayyata ga Daukacin Masoya Manzon Allah (Sawa) Gobe Jumaa a Masallacin Malam Dan Gari dake Bakin Kasuwa Gumel.
15/10/2026

Katin Gayyata ga Daukacin Masoya Manzon Allah (Sawa) Gobe Jumaa a Masallacin Malam Dan Gari dake Bakin Kasuwa Gumel.

19/09/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Nasiru Cooler, Sh*tu Bako Albasu, Yaya Adamu Kiyawa, Abba Gombi, Sharif Muhammad Nazifi, Mohammed Umar, Bawada Zubairu Abdulkarem

Ƴan uwa Musulmi Sun Yi Zagayen Mauludin Manzon Allah (S)  A Garin Gumel, Jihar Jigawa.A Jiya Juma'a, 6/Rabi'ussani/1448,...
19/09/2026

Ƴan uwa Musulmi Sun Yi Zagayen Mauludin Manzon Allah (S) A Garin Gumel, Jihar Jigawa.

A Jiya Juma'a, 6/Rabi'ussani/1448, daidai da 18/09/2026, Ƴan uwa Musulmi, almajiran Sayyid Ibraheem Zakzaky (H), sun gudanar da Muzahara, domin murna da haihuwa Manzon Allah (SAWW), a garin Gumel, dake jihar Jigawa.

An fara zagayen Mauludin ne daga Markaz da misalin ƙarfe 4:00pm (Na yamma), tarin al’umma s**a halarci zagayen, domin tunawa da ranar haihuwar Manzon Rahama (S) da bayyana soyayya da girmamawa a gare shi.
Yayin gabatar da Muzaharar, yan uwa na tafiya cikin sahu bisa tsari, da rera wakokin yabon Manzon Allah (Sawa). Sannan Daliban Fudiyyoyi ne, s**a qawata Muzaharar da Fareti, duk cikin Murna da haihuwar Annabin Rahama. An rufe Muzaharar, a Makarantar Tahafizul Quran Zango. An fara Muzaharar lafiya an kuma kammala lafiya, wakilin yan uwa na garin Malam Mansur Yusuf Gumel, ne ya gabatar da jawabin rufewa. Malam Abdullahi Gujungu, ya rufe taron da Addu'a, aka sallami Jamaa.

Dairar Gumel
7/Rabi'ussani/1448
19/09/2026.

Alhamdulillah, An Kammala Muzaharar Maulidin Manzon Allah,  a Dairar Gumel. An fara Lafiya, sannan an kuma kammalawa Laf...
18/09/2026

Alhamdulillah, An Kammala Muzaharar Maulidin Manzon Allah, a Dairar Gumel. An fara Lafiya, sannan an kuma kammalawa Lafiya. Muna rokon Allah ya Maida kowa gida lafiya.

Muzaharar Maulidin Manzon Allah (Sawa) , tana gudana yanzu haka daga garin Gumel.
18/09/2026

Muzaharar Maulidin Manzon Allah (Sawa) , tana gudana yanzu haka daga garin Gumel.

17/09/2026

Ana jaddadawa Mahalarta Muzahara, da zaa gabatar gobe Jumaa, cewa lallai a kiyaye lokaci. Muzaharar zata fara gudana karfe Hudu daidai na Yamma. Allah ya bada ikon halasta.

Saqon Gayyata ga Daukacin Masoya, Manzon Allah (Sawa).
17/09/2026

Saqon Gayyata ga Daukacin Masoya, Manzon Allah (Sawa).

Address

Gumel
Gumel

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dairar Gumel posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category