Masarautar Muri

Directions

Masarautar Muri Muri Emirate Council, Jalingo Taraba State.

Gumel ta fadiSirri ya budeAlkyabba ta yayeAn jingine masuZuciya tai nauyiDanda ya huta Karaga tayi shafalAn jingine tako...
03/09/2026

Gumel ta fadi
Sirri ya bude
Alkyabba ta yaye
An jingine masu
Zuciya tai nauyi
Danda ya huta Karaga tayi shafal
An jingine takobi
Rawani ya kwance
Tambura sunyi kurum
Masoya sunyi jum
Algaita ta dushe Wayyo wayyo wayyo
ALLAH kaikasan karatun kurma
ALLAH ka yarda da wakilinka
Ka amshi wakilcinsa
Ka amshi bakuncinsa
Ka masa rahama. ALLAH yajikan sarki... Gumel.

Jiya Ba Yau Bah.Yau 1 September 2026 Marigayi Alh Umaru Mafindi Galadiman Muri Ke Cika Shekaru 40 Da Rasuwa Ya Rasu 1 Se...
01/09/2026

Jiya Ba Yau Bah.

Yau 1 September 2026 Marigayi Alh Umaru Mafindi Galadiman Muri Ke Cika Shekaru 40 Da Rasuwa Ya Rasu 1 September 1986,

An Haife Shi 1900 Kuma Ya Rasu Yenada Shekaru 86 A Duniya, Allah Ya Gafarta Mishi Yasa Aljannah Ce Makomarsa Damu Baki Daya.

Uban Musulmi
18/08/2026

Uban Musulmi

Chief Of Old Muri Ya Kawo Wa Mai Martaba Uban Kasa Sarkin Muri Alh Abbas Njidda Tafida OFR Ziyaran Dubiya Muna Godiya.
18/08/2026

Chief Of Old Muri Ya Kawo Wa Mai Martaba Uban Kasa Sarkin Muri Alh Abbas Njidda Tafida OFR Ziyaran Dubiya Muna Godiya.

Jiya Ba Yau Bah Gomnan Northern Region Sir Bryan Evers Sharwood-Smith ( KCMG, KBE) Kenan Yake Ransar Da Alh Muhammadu Tu...
14/08/2026

Jiya Ba Yau Bah

Gomnan Northern Region Sir Bryan Evers Sharwood-Smith ( KCMG, KBE) Kenan Yake Ransar Da Alh Muhammadu Tukur A Masayin Sarkin Muri Na Goma (10th Emir Of Muri) A Ranar 26 January 1955 in Jalingo

Jiya Ba Yau Bah Mai Martaba Uban Kasa Sarkin Muri Alh Abbas Njidda Tafida OFR, Kenan Kamin Allah Ya Albarkaci Masarautar...
30/07/2026

Jiya Ba Yau Bah

Mai Martaba Uban Kasa Sarkin Muri Alh Abbas Njidda Tafida OFR, Kenan Kamin Allah Ya Albarkaci Masarautar Muri Dashi A Masayin Sarkin Muri Na 12.

Allah Ya Karawa Sarki Lafiya Da Nisan Kwana, Muhammadu Mafindi II.

Innalillahi Wainna Illauhi Rajiun.Allah Yayiwa Jauro Yidi Muhammadu Mafindi Dan Marigari Sarkin Muri Na Tara Muhammadu M...
28/07/2026

Innalillahi Wainna Illauhi Rajiun.

Allah Yayiwa Jauro Yidi Muhammadu Mafindi Dan Marigari Sarkin Muri Na Tara Muhammadu Mafindi, Kanin Mahaifin Sarkin Muri Na Yanxu Rasuwa.

Allah muke Roko Ya Gafarta Mishi Yasa Aljannah Ce Makomarsa Damu Baki Daya.

Jana'iza Karfe 4:00pm A Kofar Sarki Fadar Mai Martaba Alhaji Abbas Njidda Tafida OFR.

Happy 38th Anniversary, Your Royal Highness, Alh. Abbas Njidda Tafida, OFR.Congratulations on thirty-eight remarkable ye...
14/07/2026

Happy 38th Anniversary, Your Royal Highness, Alh. Abbas Njidda Tafida, OFR.

Congratulations on thirty-eight remarkable years of distinguished, peaceful, and visionary leadership. May Almighty Allah (SWT) continue to bless Your Royal Highness with excellent health, abundant wisdom, strength, and a long, prosperous reign. May He preserve you, guide your every decision, and continue to make your leadership a source of unity, peace, progress, and blessings for the Muri Emirate and beyond.

Allah ya ƙara lafiya, tsawon rai, hikima, da albarka. Ameen Ya Rabbal 'Alameen.

38th Anniversary Message & Prayers for HRH Alhaji Abbas Njidda Tafida, OFREmir of Muriđź‘‘ Your Royal Highness,  Today we b...
14/07/2026

38th Anniversary Message & Prayers for HRH Alhaji Abbas Njidda Tafida, OFR
Emir of Muriđź‘‘

Your Royal Highness,
Today we bow our heads in gratitude to Almighty Allah for the gift of your life and for 38 glorious years of your reign as the Emir of Muri.

From 1988 till today, you have been a father to all, a custodian of our culture, a pillar of peace, and a symbol of unity not just for Muri Emirate, but for Taraba State and Nigeria. Through seasons of challenges and progress, your wisdom, patience, and commitment to justice have kept the Emirate strong.

Under your leadership, our traditions have been preserved, our people united, and our voice respected. You have shown us what true kingship means: service, humility, and love for your people.

On this milestone, we celebrate you. We celebrate 38 years of peace, guidance, and fatherly care.

Allah Ya Karawa Sarki Lafiya Da Nisan Kwana.

Your Invited To The Wedding Fatiha Of Yarima Bashir Abbas Tafida (Bunu/Ameer).
09/07/2026

Your Invited To The Wedding Fatiha Of Yarima Bashir Abbas Tafida (Bunu/Ameer).

Address

No 1 Palace Way Jalingo
Jalingo

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Masarautar Muri posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share