Abbas Suleiman Fanta Campaign Page Jos North LGA

Abbas Suleiman Fanta Campaign Page Jos North LGA

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Abbas Suleiman Fanta Campaign Page Jos North LGA, Political organisation, Jos.

15/11/2021

Prof Ishaya Tanko ,the new Vice Chancellor University of Jos

Congratulations to prof Ishaya Tanko as he assumes the leadership of the university of Jos.
Indeed an undisputed highly decorated academic and intellectual has been rightly chosen .
May your reign be full of innovative academic activities with emphasis on concrete researches and less of internal wranglings and unnecessary primordial politicking.

A university is a universal citadel of learning and knowledge and it welcomes all contributors to knowledge irrespective of class ,creed or breed.

I am very proud of my alma matter for this pioneering action of jettisoning all other usual primordial considerations and opting for one of the best the university can offer.
May Unijos return to it's well established academic and intellectual leadership role among the universities that were established about the same time.

I appeal to the new boss to please pay more attention to the equipping , grooming and building of the many talented young intellectual minds in the university rather than embarking on unnecessary physical structures . .
Physical structures alone do not make a university .
it is the quality ,variety and quantity of the academics that matter and that is what will count as your enduring legacy after your tenure.
May God guide and bless you in this new task.
Dr P J D DESHI
1988 medical school graduate
&
President, Jos university medical students association(JUMSA) (1985/6)

07/10/2021

We Move

Photos from Abbas Suleiman Fanta Campaign Page Jos North LGA's post 07/10/2021

GOBE TA ALLAH
VOTE HON. ABBAS SULEIMAN FANTA

Photos from Abbas Suleiman Fanta Campaign Page Jos North LGA's post 07/10/2021

BADA INGANTACCEN ILIMI YANA DAYA DAGA CIKIN MANUFOFIN HON. ABBAS SULEIMAN FANTA DAN TAKARAN KANTOMA, A JOS TA AREWA 2021

A Shekarar 2014 Hon Abbas ya kafa wata makaranta mai suna Great Academy School, A Kan titin Yan Zuma No. 24 Mal. Chai Street Anguwan Rogo Jos.
Lokacin da Hon. Abbas ya bude makarantan da yara shida (6) Amman cikin ikon Allah yanzu akwai dalibai sama da dubu daya (1000) A Makarantan.
Makaranta ta fara da Primary, Amma Saboda Tausayi Irin na Hon. Abbas yana diban wasu daliban da s**a ga Primary Kuma Iyayan su basu da karfin biya musu Makarantan gaba da Primary, Yakai su Tin city Jos, Ya biya musu kudin Makaranta gaba da Primary wato secondary da Dukiyar sa.
Ganin yanda Makarantan ta bunkasa, Yasa Shahararren Attajirin nan Alh. Auwalu wanda aka fi sanin sa da A.A Rano shima Yana Bawa Makabartan Gudummawa da Abun da Allah ya h**e masa domin a bawa yara ingantaccen Ilimi, Allah ya saka wa AA Rano da Gidan Aljannah

Hon. Abbas Suleiman Fanta ya taka Rawar gani, Kuma duk wanda yasan Hon. Abbas yasan irin Gudummawar da Alkhairin da yake bawa Al-Ummah, Da Karfin sa, Dukiyar sa, da kuma Shawarwarin sa.
Ba'a iya Jos ta Arewa Hon. Abbas yake bada gudummawa ba, Harda ma wasu yankunan na Jihar Plateau.

ILIMI YANA DAGA CIKIN GINSHIKIN RAYUWAR AL-UMMAH

Photos from Abbas Suleiman Fanta Campaign Page Jos North LGA's post 06/10/2021

KAFIN MU ZABI KO WASU YAN TAKARA A KO WANI MATSAYI, MU FARA DUBA AIKIN ALKHAIRIN SU NA BAYA TIN KAFIN SUSAN ZASU NEMA TAKARA.

Wani Lokaci Hon. Abbas Suleiman Fanta yaje Ganawa da Mai Martaba Sarkin Wase akan neman Halak dinsa, Bayan sun Gana. Hon ya kai ziyara Makabartan garin Wase, Zuwan shi keda wuya
Sai yaga Makabartan ta lalace babu gyara, Kuma wannan lalacewar bai gagari mutanen yankin su gyara ba, Amma sabo Tausayi da saninn yakamata irin na Hon. Abbas Ya Tsaya tsayin daka da Taimakon Mustapha Liver(Gajiyan Wase) Da kuma Mai Martaba Wazirin Sarkin Wase har saida s**a samu nasarar gyara Makabartab Wase.
Munsan dai Makabarta wani wuri ne babba a cikin birni da kauye inda yake dauke da babba da yaro masu kudi da talakawa, Waje ne da yake dauke da Al-Ummah iri iri.
Idan muka duba yawancin makabartun dake yankunan Arewa zamuga yanda Makabartun s**a lalace, Kuma wannan lalacewar bai gagari mutanen yankin su gyara ba, Yawancin matsalar Makabartun idan an yi ruwa kabari yana rufta wa.

: Hon. Abbas Suleiman Fanta Yana kira ga Gwammanatin Jihar Pilato, Manyan Yan Kasuwa da masu Hannu da Shuni akan mu hadu mu bada gudummawa wajen gyaran Makabartun mu, Mu daure mu dinga kokarin Ziyartar makabartun da ke kusa damu domin akwai bukatan gudummawan Yan Uwa wajen gyaran Makabartun mu, Idan muna kai ziyara koda lokaci zuwa lokaci ne zamu ga lalacewar abin takaici ne kwarai da gaske, Zamu ga kabarurruka a waje ko a kusa da ruwa ko da yaushe ruwa yana iya tafiya da su, Kiran Hon. ga sauran Yan Uwan da Allah bai h**e musu Arzikin da zasu bada Gudummawa da Dukiyar suba, Zasu iya bada gudummawa da karfin su.

ALLAH YA BAMU IKON GYARA MAKABARTUN MU

Photos from Abbas Suleiman Fanta Campaign Page Jos North LGA's post 04/10/2021

A true leader has the confidence to stand alone, the courage to make tough decisions, and the compassion to listen to the needs of others. He does not set out to be a leader, but becomes one by the equality of his actions and the integrity of his intent.

ABBAS SULEIMAN FANTA KAYI MUNGANI

Photos from Abbas Suleiman Fanta Campaign Page Jos North LGA's post 03/10/2021

A true leader has the confidence to stand alone, the courage to make tough decisions, and the compassion to listen to the needs of others. He does not set out to be a leader, but becomes one by the equality of his actions and the integrity of his intent.

Abbas Suleiman Fanta, CALL TO SERVE

Want your business to be the top-listed Government Service in Jos?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Jos

Website

Address


Jos