04/01/2020
Ko kunsan yaren Hausa ne asalin yaren Misirawa a zamanin Fir'auna | Dabo FM Online Masana tarihi sun bayyana yaren Hausa a matsayin yaren da Misiriwan zamanin Fir'auna s**a yi amfani dashi. Bayan wani rahoto da sashin Hausa na rediyon DW ya fitar akan batun, rediyon ta tattauna
