22/02/2022
ALH. SULEINMAN NUHU KUKI ALHERINE
I salute Dan majen Yan dakan katsina hakimin Dutsinma
The best worldwide powerful politician, the best leader of the year, the number one messes leader , the extra powerful leader that understands,care ,love and sympathy on all per much experience, much knowledge interns of leadership.
He is a visionary leader
Dan maje is the leader who love and care about needy and poor peoples
He is a leader that encourage peace, unity, and national cohesion
The executive Director is a leader that has been scrutinize for his good deeds and truthful
May Almighty Allah make your dreams comes true and his protection,guidance ,blessing's be with you sir and your family.
Abdulbaki Sada Dantakiri
Chairman Kuki Media Team
18/02/2022
ALH. SULEIMAN NUHU KUKI ALHERINE
SAKON BARKADA JUMU'A
Mai girma Shugaban hukumar Alhazai ta jihar katsina.
Alh. Suleiman Nuhu Kuki(Dan majen Yan dakan katsina hakimin Dutsinma)
Na farin cikin isarda sakon barkada wannan babbar ranar ta jumu'a tareda fatan alheri ga daukacin alummar musulman Duniya Musamman yan Asalin jihar Katsina
Dan majen yayi addu'oin na mussamman kamar yadda domin Allah Shi kara zaunarda jiharmu ta Katsina lafiya ya kuma kawo mana kwanciyar hankali Mai dorewa dama Nigeria baki daya.
Babban daraktan daga karshe yayi addu'o na musamman Kan Allah Shi ba Yan uwa musulmai marassa lafiya na gida dana Asibiti lafiya mukuma Allah Shi kara mana lafiya da kwanciyar hankali.
Abdulbaki Sada Dantakiri
Chairman Kuki Media Team
11/02/2022
ALH. SULEIMAN NUHU KUKI ALHERINE
Sakon Barkada Jumu'a
Mai girma Shugaban hukumar Alhazai ta jihar Katsina
Alh. Suleiman Nuhu Kuki ( Dan majen Yan dakan katsina hakimin Dutsinma)
Na isarda sakon barkada wannan babbar rana ta jumu'a ga daukacin alummar musalman duniya musamman yan Asalin jihar Katsina
Dan maje yayi amfani da wannan dama wajen taya yan takarar da sukayi nasarar lashe zaben fidda gwani na chairman's da councillors a manyan jam'iyyu guda biyu PDP mai adawa dakuma APC mai mulki a fadin jihar katsina
Babban diraktan yayi addu'oin Allah yasa ayi zabe lafiya akuma gama lafiya
Jagaba oo1 yayi adduo'i na musamman kan Allah ya kawo mana karshen wannan iftila'i na tsaro a fadin jihar katsina dama Nigeria baki daya
Daga karshe yayiwa yan uwa musulmai marassa lafiya na gida dana Asibiti addu'oin samun lafiya
Abdulbaki Sada Dantakiri
Chairman Kuki Media Team
07/01/2022
ALH. SULEIMAN NUHU KUKI ALHERINE
Sakon Barkada jumu'a
Mai girma shugaban hukumar ilimin baidaya ta jihar Katsina
Alh.Suleiman Nuhu Kuki (Dan majen Yan dakan Katsina hakimin Dutsinma)
Na isarda sakon barkada wannan babbar rana ta jumu'a tareda fatan Alheri ga daukacin Alummar musulman Duniya baki daya musamman Yan Asalin jihar Katsina
Dan maje ya kara jaho hankalin shuwagabannin addini dakuma sauran Alummar kan muci gaba da yiwa jiharmu addu'oin samun zaman lafiya Mai dorewa tareda kwanciyar hankali a jiharmu dama kasa baki
Babban Daraktan ya kara da cewa zaman yafi komai dadi ya kuma Kara da nunin da babu wata alumma da zataci gaba arzikin kasarta ya inganta idan har babu zaman lafiya
Daga Karshe Dan maje yayiwa yan uwa marassa lafiya na gida dana Asibiti addu'oin samun lafiya .
Abdulbaki Sada Dantakiri
Chairman Kuki Media Team
01/01/2022
SAKON TAYA MURNAR NADIN SARAUTA
Mai girma Shugaban Hukumar Alhazai ta jihar Katsina
ALH.SULEIMAN NUHU KUKI ( Dan majen Yan dakan Katsina Hakimin Dutsinma)
Na farin cikin taya ALH.IBRAHIM ALIYU KAROFI wanda Mai girma Yan dakan Katsina hakimin Dutsinma. ALH.SADA MUHAMMAD SADA ya nada a matsayin DAN MALIKIN Yan dakan Katsina Hakimin Dutsinma dakuma
ALH AHMED BARA'U ZAKKA wanda aka a matsayin SANTURAKIN Yan dakan katsina Hakimin Dutsinma murnar nadin dakaimasu tareda fatan Alheri dakuma fatan Allah ya tayasu riko
Dan maje a yace wannan nade-nade sun cancan ga waddanda aka nada wajen duba da jajircewarsu domin ganin an ciyarda Karamar hukumar Dutsinma gaba ta kowane fanni
Allah ya tayasu riko tareda fatan Alheri
Abdulbaki Sada Dantakiri
Chairman Kuki Media Team
31/12/2021
DAGA FADAR DAN MAJEN YAN DAKAN KATSINA HAKIMIN DUTSINMA
SAKON BARKADA JUMU'A
Mai girma Shugaban hukumar Alhazai ta jihar katsina kuma tsohon Shugaban hukumar ilimin baidaya ta jihar katsina
Alh Suleiman Nuhu Kuki ( Dan majen Yan dakan katsina hakimin Dutsinma)
Na isarda sakon barkada wannan babbar ranar ta jumu'a tareda fatan alheri ga daukacin alummar musulman Duniya
Dan majen yana amfanida wanna dama domin taya yan Nigeria musamman yan Asalin katsina murna shiga sabuwar shekara ta 2022 daga Gobe insha Allah.
Daga karshe Babban daraktan yayi addu'oin samun lafiya ga Yan uwa musulmai marassa lafiya na gida dana Asibiti.
Abdulbaki Sada Dantakiri
Chairman Kuki Media Team
24/12/2021
DAGA FADAR DAN MAJEN YAN DAKAN KATSINA HAKIMIN DUTSINMA
SAKON BARKADA JUMU'A
Mai girma Shugaban hukumar Alhazai ta jihar katsina kuma tsohon Shugaban hukumar ilimin baidaya ta jihar katsina
Alh Suleiman Nuhu Kuki ( Dan majen Yan dakan katsina hakimin Dutsinma)
Na isarda sakon barkada wannan babbar ranar ta jumu'a tareda fatan alheri ga daukacin alummar musulman Duniya
Dan majen yayi amfani da wannan damar wajen taya Abokokan zamanmu na Nigeria mabiya addinin Christian munar bukuwan Christmas dakuma New Year yayi masu fatan alheri tareda Kira wajensu da su cigaba da yiwa kasarmu addu'oin Zaman lafiya.
Daga karshe Babban daraktan yayi addu'oin samun ga Yan uwa musulmai marassa lafiya na gida dana Asibiti.
Abdulbaki Sada Dantakiri
Chairman Kuki Media Team
23/12/2021
KUKAN KURCIYA
A duk fadin karamar hukumar Dutsinma babu dan siysa kamar Alh. Suleiman Nuhu Kuki babu ruwansa da Kai Dan APC ne Ko PDP . Kawai abunda yasani shine ya taimaki Alumma
Wannan dalilin yasa yayi masu zarra.
Allah Shi kara tsare mana Kai yakuma kara daukaka mana Kai maigidanmu maganin kukanmu.
20/12/2021
Monday Tushen Aiki
Allah yasa a Tashi lafiya maigidanmu maganin kukanmu
The Executive Director pilgrims welfare Board Katsina state
Alh Suleiman Nuhu Kuki
Dan majen Yan dakan katsina hakimin Dutsinma.
17/12/2021
SAKON BARKADA JUMU'A
Mai girma Shugaban hukumar Alhazai ta jihar katsina.
Alh. Suleiman Nuhu Kuki(Dan majen Yan dakan katsina hakimin Dutsinma)
Na farin cikin isarda sakon barkada wannan babbar ranar ta jumu'a tareda fatan alheri ga daukacin alummar musulman Duniya.
Dan majen yayi addu'oin na mussamman kamar yadda Kan Allah Shi kara zaunarda jiharmu ta Katsina lafiya ya kuma kawo mana kwanciyar hankali Mai dorewa da Nigeria baki daya.
Babban daraktan daga karshe yayi addu'o na Kan Allah Shi ba Yan uwa musulmai marassa lafiya na gida dana Asibiti lafiya mukuma Allah Shi kara mana lafiya da kwanciyar hankali.
Abdulbaki Sada Dantakiri
Chairman Kuki Media Team