Ya Allah 🤲
Kasa muzama naka.
Bauchi State Ministry of Water Resources
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Bauchi State Ministry of Water Resources, Government Organization, Railway Road Bauchi, Kaduna South.
GARGADI ZUWAGA 'YAN SOSHIYAL MIDIYA NA WANNAN LOKACI😎😎😎
23/12/2021
KWAMISHINAN RUWA NA JIHAR BAUCHI, RIJIYAR TSAKIYAR GARI MAI-GUGA YASHA MARAR GUGA YASHA.
Maigirma Kwamishinan ruwa na jihar bauchi Alh. Ahmad Aliyu Jalam (Maikankana) ya zama kallabi tsakanin raunuka, sakamakon ganin ya isar da amanar da maigirma gwamnan jihar bauchi ya daura mishi na matsayin Kwamishinan ruwa.
Wannan matsayin yasa Kwamishinan ya tashi tsaye matuka domin ganin mutanen da suke birni sun samu ruwa haka suma wadda suke karkara sun samu ruwan sha mai tsafta, mai karatu hankalinka Alqalinka zaka iya fahimtar jarumta da tsayuwa kan yadda ruwan fanfo yake samuwa a cikin fadar jiha, koda salon samar da ruwan ma ya chanja sakamakon nuna jajircewa da Jalam yayi.
Hakanan suma sashin da suke kulada tabbatar da samun ruwan sha a fadar jiha suma shaida ne kan na gartar maigirma Jalam kan yadda idan aka sanar dashi wani fayal ko bututu ya fashe suna ganin yadda yake tsayuwa da kafar shi domin ganin ansamu an gyara matsalar saboda kar Al'umma su shiga wani yanayi marar dadi.
Maigirma Alh. Ahmad Aliyu Jalam ya bada tabbacin cewa kananan hukumomi susha kuruminsu sakamakon ayyukan gyaran ruwan shansu shine akan layi kamar yadda karamar hukumar Misau aka gyara nata da wani sashi na karamar hukumar Dass.
Sauran suma nasu yananan tafe sakamakon kayan ayyuka sunanan a jibge kuma za'ayi aikin ne cikin karamin lokaci mai nagarta.
Haka sashin da suke tabbatar da samar da ruwan sha a karkara karkashin (Ruwassa) sun tabbatar da an samu fasihin kwamishina wadda da muwarshi aiki ne wa al'umma.
Fatanmu shine ubangiji ya dada taimakon shi ya dada hadashi da abokan aiki masu nagarta.
08/12/2021
KWAMISHINAN RUWA NA JIHAR BAUCHI YA JAGORANCI TARON KOYAR DA SANIN MAKAMAN AIKI WA MAMBOBIN SASHIN RUWASSA A JIHAR KANO
Maigirma Kwamishinan ruwa na jihar bauchi Alh. Ahmad Aliyu Jalam shine ya jagoranci wannan taron bitan wadda a kayi wa shugaban sashin ma'aikatar raya qauyuka da ruwan sha tare da mambobin shi a nan jihar kano, taron wadda aka shafe kwanaki uku ana yinshi Yazo karshe ne a safiyar yau laraba.
Bayan koyar da sanin Makaman aikin, an kuma tattauna wasu batutuwa na musamman kan kawo cigaban jihar bauchi.
Anashi jawabin shugaban raya qauyuka da ruwan sha Hon. Babayo Madara ya bayyana jin dadin shi ga yadda wannan taron ya kasance. Cikin wadda s**a gabatar da muqala a wajen sun hada da masanin aikin nan sakataren dindin na ma'aikatar raya qauyuka da ruwan sha tare da ingantasu Engr. Garba B. Magaji.
Daga karshe yayi fatar Allah ya mai da kowa gidanshi lafiya.
23/11/2021
KWAMISHINAN RUWA YA KARBI BAKUNCIN MUTANEN GARIN JARMAI, DAGA KARAMAR HUKUMAR DAMBAM.
Kwamishinan ruwan na jihar bauchi Alh. Ahmad Aliyu Jalam ya karbi bakuncin tawagar ne karkashin jagorancin Sarkin Garin Jarmai Maigirma Alh. Zakari Adamu.
Sarkin Jarman ya shaida wa Kwamishinan ruwan cewa sunzo ne domin su bayyana mishi irin wahalar ruwan da suke ciki.
Sarkin yace garin jarmai tana iyaka da jihar yobe wadda in rijiya za'a tona sai antoni gaba 60 in kuma bohul ne sai antoni a qalla mita 150, sarkin yace kafin su samu ruwan sha sai sunje jihar yobe ko kuma suzo garin lanzai wadda nisansu da garin yakai kilomita 8.
Sarkin ya roki Kwamishinan ruwa dasu duba yanayin dasuke ciki domin a kawo musu agaji na gaggawa.
Dayake jawabi Kwamishinan ruwan maigirma sa'in jalam Alh. Ahmad Aliyu Jalam yace wannan kokensu zai 'dauki mataki daga bisani kuma zai miqa kokensu ga gwamnan talakawan jihar bauchi Senator Bala Abdulkadir Mohammed
Jalam, ya basu tabbacin da yardar Allah gwamnan na bauchi bisa kokarin shi na kawo cigaba mai nagarta zai kawo tallafi ga wannan al'ummar masu daraja na garin.
Yayi addu'ar Allah ya mai dasu gida lafiya.
23-11-2021
09/11/2021
COMMISSIONER OF WATER RESOURCES RECEIVES NATIONAL CADET COPS OF NIGERIA.
The organization visit Hon. Ahmad Aliyu Jalam under the leadership of Cadet Major Muhammad Buhari Umar.
the Cadet Major Major MB. Umar congratulate Hon. Jalam over his appointment, he described the appointment as best on merit.
09-11-2021
04/11/2021
HONOURABLE COMMISSIONER OF WATER RESOURCES INSPECTS DEPARTMENT FOR WATER TREATMENT PLANT IN JAMA'ARE / KATAGUM LGA'S
Hon. Ahmad Aliyu Jalam Inspect the department today, the visit is to see haw government would raise up the two departments for needy of the peoples of Jama'are and katagum LG's.
4-11-2021
31/10/2021
Hon. Ahmad Aliyu Jalam Participate at the PDP National Convention yesterday, Hon. Jalam he's also a national delegate from Dambam LGA of our dearest state, bauchi.
Hon. Jalam are companied with Hon. Ayuba Waziri Chairman of Dambam LGA, Chairman of the People's Democratic Party of Dambam Alh. Baba Mai-Block, well wishers from Dambam LGA among order dignitaries.
31-10-2021
27/10/2021
HONOURABLE COMMISSIONER OF WATER RESOURCES INSPECTS WATER BOARD TRANSFORMAS HOUSE.
Hon. Ahmad Aliyu Jalam has paid the visit to the ongoing construction of water board transformas house in Gubi village.
the visit was to ensure the progress of the work and good qualities, moreover Hon. Jalam urged the contractors ensure quality work for the benefits of our dearest state bauchi.
Hon. Ahmad Aliyu Jalam added that when the construction of transformers been complete will provide one hundred million litters of water per each day to our good peoples of bauchi state.
27-10-2021
23/10/2021
KWAMISHINAN RUWA NA JIHAR BAUCHI YA JAGORANCI TARO NA MUSAMMAN A BABBAN BIRNIN TARAYYA ABUJA.
Alh. Ahmad Aliyu Jalam ya jagoranci Taron ne Kan kawo cigaba wa jihar bauchi wadda ya dauki tsawon kwanaki uku.
Taron yasamu halartar wasu daga cikin kwamishinoni daga jihar bauchi, kwamishinan kananan hukumomi na jihar bauchi Alh. Nuhu Zaki, Kwamishinan noma Mr. Jadauna Tula Kwamishinan Kudi Na Jihar Bauchi Alh. Abdulkadir Muhammad Modibbo Kwamishinan Lafiya Dr. Sama'ila Dahuwa Kaila
Hakanan tawaga maikarfi daga Ruwassa suma sun kasance cikin wannan taron karkashin jagorancin fasihin ma'aikacin nan Engr. Garba B. Magaji
Ashiru muhammad Jauro
Me tallafawa Kwamishinan
Ruwa kan kafar sadarwa
22 - 10-2021
21/10/2021
Hon. Commissioner of water resources Alh. Ahmad Aliyu Jalam visit federal ministry of water resources, Abuja.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Website
Address
Railway Road Bauchi
Kaduna South
