09/01/2025
Bismillah.
Winners never quit and quitters never win. We are here again, our amiable Basawa Constituents, seeking your support.
Nasarar mu, nasarar al-umma ce. Allah Ya mana jagora.
This page is created for the promotion of Hon. Mal Hadi Haruna political aspirations. We welcome all esteemed supporters and opponents to like our page. Thank you
We hold every one in best regards.
09/01/2025
Bismillah.
Winners never quit and quitters never win. We are here again, our amiable Basawa Constituents, seeking your support.
Nasarar mu, nasarar al-umma ce. Allah Ya mana jagora.
Allah nuna mana wannan za6e lafiya,
Se Tinubu
Se Uba Sani a Kaduna
Se Babawo a Sabon Gari.
10/07/2022
INA WA DAUKAKIN AL'UMMAR MUSULMI BARKA DA SALLAH.
Allah amsa Ibadu kuma Ya yafe mana kurakuranmu, Ya bamu wanzajjen zaman lafiya a kasar mu, Ya ji tausayinmu Yai mana Rahma.
11/05/2022
Fatan Alkhairi daga Hon. Hadi Haruna
07/05/2022
Fatan Alkhairi
/BasawaConstituency
07/05/2022
Yayin da mutane s**a sama wakilai adalai ta dukkanin fannonin siyasa, matsalolin su insha Allahu zasu ragu.
A hakan ne muke nuni ga wannan adali, mutun me tausayi daidai hali da yake neman taimakon Allah da taimakon mu do samun wakiltarmu a majalissar jahar kaduna. Muna godiya da goyon bayan da aka saba bamu kuma fatan Allah Ya zamo jagorar wannan tafiya namu.
Hon. Hadi Haruna for Kaduna State House of Assembly.
.

Hon. Hadi Campaign Organization Send a message to learn more