CJTF Nassarawa Command,Kaduna.
Security organization
14/06/2021
Hanyoyin da matakan da ya dace mu bi a unguwannin mu don tabbatar da tsaro:*Sanya ido akan shiga da fitan baqi.
*Lura da sanin hakikanin Wanda zamu ba hayan dakuna agidajen mu.
*Bayar da cikakken hadin Kai ga jam'an tsaro mafi Kusa da ku.
*Hanzarta sanar da jami'an tsaro wasu take-take da ba ku gane ba wajen wasu.
Shi aikin tsaro aiki ne na kowa da kowa.Don Haka a bi doka a zauna lafiya.Fatan Allah ya qara tsare Unguwar mu ta Nassarawa,Jihar Kaduna da Najeriya baki daya.🙏
Coalition JTF community Based Security Organisation whose aims are to provide voluntary security and developmental projects in our various community as part of our Corporate Social responsibility
13/06/2021
Officers and men of CJTF(Special Squad)
12/06/2021
CJTF activities in Kano and Kaduna.
08/06/2021
CJTF Nassarawa Command,Kaduna. Security organization
With your support,CJTF is ready to combat any forms of criminalities in our community.We should say no to crime and terrorisms.
Zaman lafiya dole,ba sani ba sabo
30/05/2021
Harkar tsaro harka ce ta kowa da kowa,ya ku al'umar Garin Nassarawa ku tashi domin taimakawa Jamian tsaron CJTF da Yan sanda don daqile miyagun laifuka
30/05/2021
The gallants
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Website
Address
Matari Street
Kaduna South
