11/09/2022
*Mu zaɓi Hon. Adamu Moh'd Shika da Hujja..*
Na zauna da wani ɗalubi jiya ina tambayar sa wane zai zaɓa a zaɓen da yake tafe?
Sai yake cemin aishi a zaɓen bana biyan bashi zayyi ga Hon. Lawal Ado, ta yanda ya tsaya mishi tsayin daka lokacin da ya gama makaranta kuma ya tsaya masa lokacin da yake naiman aikin soja.
Aboki na Muhammad Ya'u muke magana akan waye ɗan takararshi a majalisar jiha?
Sai yace bashi zai biya bana ga Hon. Lawal Ado, duba da yanda ya bada dukkanin lokacinsa ga ɗalubai a yayin register na INEC 2019.
Mafiya yawan ɗalubai da matasa masu kishi da zaka zauna dasu zakaji alkhairan Honorable kawai zasu yita lissafowa dukda cika 100% ta Allah ne shi kaɗai.
don haka Ɗalubai da Matasan gabashin Giwa *MU ZAƁI LAWAL ADO DA HUJJA*, domin shi keda abin tallatawa na alkhairai.
Powered;
Lawal Ado Students Wings *LASWINGS* ✍️
09/09/2022
Still on this note:
Hon. Muhammad Adamu Shika is the most Competent, Capacity & Capability Amongst all the Giwa East aspirants 👌
Give your mandate where it will be useful.
Lawal Ado Students Wings (LASWINGS)✍🏼
08/09/2022
GM Giwa East Students 👋☕
Ina Ɗalubai ƴan asalin Giwa ta Gabas??
Ku taho muyi wannan tsaftatacciyar tafiya tare domin kawo kyakkyawan sauyi a wakilcin yankinmu cikin Majalisar Jiha..
Tafiyar Lawal Ado Students Wings- Laswings tafiya ce ta ɗalubai tun daga matakin Secondary Schools zuwa gaba wa'inda s**a haɗu domin nuna goyon baya ga ɗan takarar mu Hon Adamu Moh'd Shika na Jam'iyyar APC a zaɓen 2023 da yake tafe domin wakilci a majalisar jiha.
Tafiyar Amana ce babu yaudara ko cin amana.
Tafiyar mu tafi tare ne muyi nasara bata wariya ba.
Ƴan'uwa na Ɗalubai da Matasa ku taho mu tafi tare cikin tsari.
Amb Mai Lafiya
DG/Pioneer LASWINGS
08132824767.
07/09/2022
*LAWAL ADO STUDENTS WINGS (LASWINGS)*
Motto: Getting students closer to good Governance.
Lawal Ado Students Wings is a grassroot political movement of students like minds with the sole aim of mobilizing students and Youths votes for Hon. Mohammad Adamu Shika for member house of assembly Giwa East Constituency with a clear mandate of reaching to each and every student in Eastern Giwa through physical interaction, social media, collaboration with campus and wards students unions with the available resources an utmost commitment.
*Membership*
Membership is free to all Giwa East student irrespective of his/her political and religion affiliation. But must have a voters card.
*Mission*
To mobilize massive students votes for Hon. Mohammad Adamu Shika.
*Vision*
To affirm the Hon. Muhammad Adamu Shika as Member House of Assembly Representating Giwa East Constituency.
*Aim / Objectives*
1. To mobilize students votes for Hon Lawal Ado
2. To increase party support
3. To Emback on student to student campaign for Lawal Ado
4. To make sure Hon. Lawal Ado emarge victorious
Thank you.
*Amb. Mika'ilu I. Mai Lafiya*
DG/Pioneer LASWINGS.
08132824767.
06/09/2022
The future is always been judge with the past and present and anybody helps and supported people with zero power deserved to be giving a mandate.
We shall never change our political leaders until we change ourselves. Hence its important as a citizen to elect the right leader who can create transformation, considering his ability and capability to make a difference and add value to the society.
Hon Adamu Moh'd Shika is the best among all the candidates we have in terms of good qualities.
Let's mage hands in making a better representation.
✍️✍️
05/09/2022
I am with LAWAL ADO STUDENTS WINGS (LASWINGS)
For getting Youths and Students closer to good Governance